FMARD AFJP Na Ci Gaba da Turawa Manomanda Ke Unbanked Sako
Wednesday, August 4, 2021
2 Comments
FMARD AFJP Na Ci Gaba da Turawa Manomanda Ke Unbanked Sako
FMARD AFJP Na Ci Gaba da Turawa Manomanda Ke Unbanked Sako a yau inda ake sanar dasu da su hantzarta bayarda Lambobin Asusun Bankinsu hadi da Bank Verification Number wato BVN.
Shawara 1: Muna kira ga manomanda sukayi nasara da hanzarta bayarda BVN nasu zuwa ga enumerators nasu domin samun kudin tallafi cikin lokaci.
Duba sakon da ake turawa Unbanked farmers a yau
Dear Farmer, you have qualifled for Fertilizer Subsidy Grant by FG. Kindly submit in time your BVN to KADP Office, Oppt Post Office, PZ, 09035408448; 09018342040
Shawara 2: idan bakayi link na BVN nakaba ina kira da kace wajan Enumerators na karkararku yayi maka updating na bayanan asusunka
Enter your comment...hmmm to muna dae jira koma yaushe ne
ReplyDeleteHakika. Muna bukatar wannan Tallafi da zai Samu.Domin Kuwa wasu Har sun fara Dorama jama'a bashi Sabida tsanantar talauci.
ReplyDelete