-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Idan Ka Cika Rancen SEIFAC, Duba Gaskiyar Bayani Gameda Ranarda za'a Bada Tallafi

Idan Ka Cika Rancen SEIFAC, Duba Gaskiyar Bayani Gameda Ranarda za'a Bada Tallafi

Idan Ka Cika Rancen SEIFAC, Duba Gaskiyar Bayani Gameda Ranarda za'a Bada Tallafi

1. Abu Na Farko Game da Masu Cewa Yaushene Za'a Biya Saifac to Hakikanin Gaskiya Duk Wanda Yace Maku Ga Lokacin da Saifac Zasu Biya Kawai Ya Fadine Sabida Har Yanzu Ba'a Fidda Rana Ankace Wannan itace Rana ko Watan da Za'a Biya Wadanda Sunka Cika Wannan Tsarinba

Sai Dai Abinda Zan Sanar Daku Anan Shine Bankin CBN Central Bank of Nigeria Sun Fidda Kudade Kimanin Nera 756B da Za'a Biyan Mutanen da Sunka Cika Tsarukka da Dama Irin Survivalfund da Nyif da Saifac da Sauransu,

Amma Gaskiyar Magana itace Ba'asan Ranar da Za'a Biyan ba, Kowane irin Lokaci Ana iya Fara Biyan Kawai Kuci Gaba da Addu'a,

2. Yadda Ake Upgrading da Kuma Amfanin Yin Upgrading Din Account.

Ga Wanda Yake Bukatar Upgrading Zaje Bankin da Sunka Bashi Account Number, idan Heritage ne, Sai Kaje Heritage.

Abubuwan da Zakaje Banki Dasu. 

1. National I'd Card ko Voter's Card.

2. Photo Passport Guda 2.

3. Nepa Bill.

Idan Kaje Bankin Zakace Masu Upgrading Kakeson Ayima Sai Su Baka Form Kacika idan Kacika Sai Kabasu Suyima Upgrading.

Amfanin Yin Upgrading Shine idan Bakayi Upgrading ba, Account Dinka Bazai Wuce Daukar Nera 300,000 ko 500,000 Amma idan Kayi Upgrading Ko Nera Nawa Account Dinka Yana iya Dauka.

Abinda Yassa Akeson Mutun Yayi Upgrading Din Account Dinsa idan Anka Turo Maka Kudin da Account Dinka Baya iya Dauka ko An Turo Bazasu Shigo.

Don Haka idan Mutun Yanada Fili Yake Yayi Upgrading Din Account Dinsa, Amma Kuma Dole National I'd Card ko Voter's Card Dinka Suyi Dai Dai da Sunan da Kake Aiki Dashi a Banki.

Da Haka Nakewa Kowa Rokon Allah Yasa Yadace da Rabonsa Na Alkhairi.

0 Response to "Idan Ka Cika Rancen SEIFAC, Duba Gaskiyar Bayani Gameda Ranarda za'a Bada Tallafi"

Post a Comment