-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Adalilin Ki Kashi na 2 Hausa Novel

Adalilin Ki Kashi na 2 Hausa Novel

 


[25/09 10:24 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

                   By

          Aisha bawa


PART 2

             Page 74


*dedicated to my Swt sis mermerh bash*


Yana shiga dakin shi phone inshi yayi ringing koda ya buda _SOFIA_ ce "ya Allah wai mi wannan keso kuma, back stabbing ina kawai take what should I do" haka yayi tah kallon wayar na ringing yaki dauka,silent ya mayar da ita, yayi alwala yayi sallah,sanna ya kwanta, bah don yana jin bacci ba. Data gaji da tsayi bisa 2seater ta zauna tana kallo,tun tana zaune har tah kai kwance kamar abun dole tana kallo har tayi bacci haka nan,yakasa bacci sai ya tashi ya sha whiskey dinshi,yana fitowa parlor da mamaki yaga TV kune yana tunani wace irin many'a ce haka kawai sai ya ganta kwance bisa two seater tana kwance kamar kayan wanki😂 "just look at this tayi kwance kamar wata innocent God bless, amma sai rashin mutum ci" ya kalli whisky din hannu shi ya kalle ta "this is not fear at all ina so in daina shan whiskey amma bansan mike sani ina sha ba," ya rike hannu tah da hannayen shi biyu " _but today ni Muhammad *nisham* Ameen na dau maki alkawarin bazan sake shan whiskey da duk wani abun harma bah in Allah ya yarda,i promise you bazan sake bah I'll live a very normal life like any other *A DALILIN KI* zan daina shan whiskey, but still i have to teach you a lesson" ya jah hancin tah,ya dauke ta cak zuwa dakin ta bisa gado ya aza ta ya Jah  blanket ya rufe mata rabin jiki,har ya kai bakin kofa ya dawo,gefen ta ya zauna yana kallon pretty face inta,"look's like this pretty thing is gonna change my life for ever inshaa Allah" addu'a yah tofa mata yayi kissing inta ya wuce dakin shi,yayi alwala ya kwanta sai bacci,karfe 5:30 na asuba ya tashi yayi alwala,dakin tah ya shiga ya tada ita tayi sallah, shiko ya fita zuwa masallaci Bashi Ya dawo ba sai karfe 6 na safe,dakin shi ya wuce straight bacci mai nauyi yayi awon gaba dashi.


Aisha gentle

[26/09 8:58 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

             By

   Aisha Bawa Gentel


Nagode 👏nagode👏harban San da bakin😊dazan miki 😘godiya ba😉

Dalilin sadaukar waki na wanan 😍litafi a gare reniba👍Allah kara kara miki basira ✍🏼ya daukaka ki👍ya baki duk 🙅🏼 abinda kike so😘duniya da lahira👏Allah kara muna zuminci 👩‍👩‍👧‍👧

DAGA MAMMY SADIQ😍😘

[26/09 9:03 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

                By

      Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 75


*dedicated to mermerh bash*


_Tana tashi French fries, da Burger tah hada masu sai green tea data hada masu, yana isa parlor kamshi green tea ya bugi hancin shi, sai dah ya lumshe ido ya karasa parlor din "morning sir" "bonjour Mrs *nisham*" "hhh ya *nisham* yau Paris kaje in your dream's wannan French haka" "yes Mrs,mmm yum it Taste's delicious" haka sukayi breakfast suna hira jefi2,har suka gama ta kwashe kayan,daki ta koma tayi wanka ta shirya cikin red ad gold lace fitted gown amma ba hannu "sweetheart neck" tah daura dankwalin kayan ture kaga bala'i tayi kyau sosai,koda ta fito parlor yana zaune yana temple run ah wayar shi, kamshin perfume inta yasa shi dago wa wow she's freaking beautiful amma ah fili sai yace "gosh baki yi kyau bah, idan yi kikayi don nayi commenting but 10%,oh my kinga kinsa nah fadi" karba wayar hannu shi tayi "mi zaki yi ha sai nagani you can't do it" toh sai mun gani" kallon hannuta kawai yake yanda take game din with full of excitement koda ya Ankara ina har tah wuce level din dah yayi one week yana yi,ta wuce level din da 6 levels baki ya bude yana kallon ta thumbs up yayi mata "double tap wow, awesome" tah mika mashi wayar tayi murmushi,wayar ce tayi ringing Sofia ce ke kira tayi mashi wurin 3 missed calls bai daga bah, ita ko *nisha* karan ya ishe tah,yana distracting inta daga kallon da takeyi "aren't you going to answer that" "no am not" "so would you at least consider your not the only one sitting in here" "I won't" "would you mind shutting that damn phone off or make it silent" "oh my God would you just live me alone" wurin tah tashi ta bah mai hijjab inta tah dauko daki tah sa,tah fita yana kallon tah_


Aisha gentle

[26/09 9:08 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

                 By

        Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 76


_dedicated to mammy Sadiq_


Nisham "Ke where do you think your going" 

Nisha "it's non of your buzz,just stay out of my way"


Nisham  "i won't what do you think idan kika bata wah za'a tambaya Ina kika je? *Nisham* za'a tambaya ko miyasa Zan baki ki fita of all the danger dana san zaki iya shiga,why are you so dump that you refuse to understand me" jawo tah yayi yah kaita dakin shi ya kulle da keys,don yasan ah dakin tah ko ya rufe ta zata iya bude dan ba zata rasa spire key da zata bude kanta ba" bata san zaman gidan yafi mata rufin asiri, bata san yanda zuciya Sofia take bah,tundai bah yanzu data auri mijinta ba.tayi bugun kofa tana rokon ya bude ta,banza yayi da ita daga karshe keys din motar shi ya dauka ya fita siyo masu takeaway.Tun tana tsaye tana bu'buga kofa tana bashi haquri, har tah koma dur'kushe kamar mai rokon gafara tana buga kofa,amma ina shi kam harya siyo masu abinci yana bisa hanyar dawowa.tah gaji ta Shafa mah kanta lafiya ga yunwa na adaba ta,jan jiki tayi tah koma tsakiyar daki tayi kwance har bacci ya dauke ta,ahankali ya bude kofar dakin,ya ganta kwance tsakiyar dakin tayi bacci, abincin tah ya ajiye mata bisa bedside drawer ya dauke tah cak sai bisa gado.ya koma parlor ya zauna yana gama cin abinci wayar shi tayi ringing "not again what did she want this time around" 


Nisham "hello Sofia what did you want again"

Sofia "hello my love how have you been with your new bride,I saw your wedding on TV you married a lady who used to be my work"


"Just cut it out, am not your love am your ex husband recall that into your fucking head"

"Well well well let's get to the business, I called you to make a deal"


"What deal"

"You have to marry me if no then I'll kill your precious mum and your beautiful wife,so that we can be together and forever"


"Hell no your going crazy"

"No am not,am just doing what is best for me and you,if I can't have you I'll rather kill you and kill myself so we can be together after our death.but I can't let her have you


Aisha gentle

[26/09 1:44 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹

                Na

        Aisha bawa


PART 2

            Page 77

Cikin tashin hankali yayi hanging call dasauri ya isa kofar dakin shi ya bude, zaune take bisa gado tasha tagumi,zama yayi kusa da ita .


"hello my dessert flower" 

"your dessert flower did you expect me to believe that after locking me up in your room"

 "I have even tried tunda ban rufe ki ah store ko laundry room ba ah daki na rufe ki with royal bed,spring katifa,air condition room heater toilet complete set of Jacuzzi so what else do you want"

"My freedom that is what I want"

"Ummm no you won't have that either,and idan naji kin kira gida kice nayi locking inki ah daki you will surely pay for that na fada maki kar kice baki sani ba"


Kuka tah fashe dashi 

"Ni wlh Allah ya isa bazan yafe ba,mugu,azallumi"

"Well just look at her spoiled kid"

Ya fita ya rufe tah a daki.


Sofia ce ta Kara kiran shi

"Hello"

 "What"

"Calm down my love"

"Did you expect me to calm down,no way"

"Hopefully their is, let's meet so we can negotiate and come to a term"

"Where should we meet"

"I'll text you the address"


Tayi hanging call din "sister ashe you are so brilliant haka your plan is working glamorous" "I knew it will work and its going to be the end" "cheers" "cheers" suka kurba expensive red wine dake gaban su "wow is wine is so sweet and tastetaste


Aisha gentle

[27/09 7:26 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

  By

Aisha Bawa✍🏽


PART 2 

            Page 78


"Yeah it is and its so expensive I bought it specially for you I no you would like it" "its a nice gift gsky thanks" call din *nisham* ya shigo wayar ta 

" hello are you there?"

"Yes so come out let's finish this"


Cikin isa da gadara Sofia tah fito tare da elder sister ita Rita suka fito, kusada shi tah tsaya tah sha'fa face inshi da sauri ya buge mata hannu

"Hello handsome"

"Pls just go straight to the point"

"Wow wow easy there, as I can see you truly love that bitch"

"No she's not but you are a Rilly bitch"

"Yeah I can't argue with that I know am a first class bitch"

"So tell me you haven't slept with me for once did you slept with her or no"

"What the hell is your problem you have no f**kn' buzz to no that"

"I guess that is,you haven't make love to her,so let's go inside"


Rita ta katse ta

"Hell no your not going anyway so all this you just want to sleep with me that's all"

"No that's not all I just need him"

"Fuck the hell out of you"


Yana tsaye yana kallon su sai fada suke faman yi,mota shi ya shiga ya dauki hanya sai gida,koda ya doshi gidan jikin shi ah sanya'ye ga gate din gida a wangale waje yayi packing ya karasa cikin gidan da kafa ga mai gadi dah gardener kwance kasa ah sume kasa shiga gidan yayi police station ya kira sannan ya kira nazir


Aisha gentle

[27/09 3:35 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

   Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 79

Zaune yake da'kas ah interlock dake harba gidan yasa uban tagumi daga kah ganshi kasan yana cikin matsala,bai mah san isowar su bah sai,dah nazir ya dafa shi "tunani ya isa haka bro ka tashi ga police din nan sun zo"

Dakyar ya kama shi ya tashi tsaye

_"Ina *nisha* take?"_

Sai dah kanshi yayi wani sparkling 

_"nazir I don't no ni ban shiga gidan ba ah nan tsaya kar finger prints Ina ya fito ace nine"_

Asp din yace gaskiya ne gara dah bai shiga ba,hand gloves aka basu suka shiga gah kofar dakin shi anyi tempering inta har ta bude ko ina an duba bah *nisha* ba alamun ta,phone inshi yayi ringing.

Asp ya karba yasata hands free Dama phone din idan kana making phone calls tana recording ya bashi order din yayi magana kuma kar ya nuna alamun akwai wasu kusada shi 

"Hello Sofia what do you want?"

"My love kaga greatest surprise koh your lovely baby is gone and yanzu zakaji wani call about your mum so in exchange of their lives you have to marry me"

"Pls Sofia don't do anything bad to them pls I'll do as you wish pls"

"Now who's begging you,you just have 3 hours to decide"


Tayi hanging wayar.phone in nazir yayi ringing dad ne ya kira hankali tashe yana mgnr Ma ta bata nan nazir ya kwashe komai ya gaya mashi


Aisha gentle

[27/09 5:11 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

    Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 80


Dakyar aka kwantar mashi dah hankali akan kar ya tafi sai gah video Sofia ta turo mashi ta BBM gah projector din study room inshi akayi playing video din, *nisha* ce ah tsaye an daure mata hannaye tah sama an sah mata wani kata'ko ah wuya,ita ko Ma tana zaune bisa kujera an daure tah da rope gah wani katon karfe ah garwashi yayi Jah sosai,allura dabo'bi tah nuna da wannan karfen. Wato zatayi mah *nisha* allura rashin haihuwa bah yanda zaiyi dole ya dawo mata ita ko Ma zata illata tah da karfen mai zafi.hankalin su a tashe daga gani haka aka tura cis zuwa gidan suyi rescuing ma da *nisha*, koda sukayi surrounding gidan suka bala kofa suka shiga, Sofia da sister inta ne zaune suna shaye'shaye kamar bah su suka turo video din ba,hankalin su kwance don susan dole sai sunzo checking,Sofia tace baza su bincika mata gida ba warrant,nan take team leader din ya nuna warrant din,tah tsorata sosai kar ah gansu,tah San kwanata sun kare don ko *nisham* na iya point trigger on here forehead kuma ya dauke ta har abada talkless of nazir,Rita tah nuna mata bah komai she shouldn't bother herself with such thing, suka bin cika gidan ciki da waje bah alamun su agidan,haka suka koma masu da sad news din, *nisham* yace "I won't give up I no their is a chance and a way" kowa ya kallo shi,suna gani kamar ya samu tabin hankali ne, nan ko hankalin shi daram dad yace ah kai shi daki ya huta don bai da lafiya,Abba da dady su kace "ba inda zai tafi yana nan haka kawai yaro lafiya shi lau ka aza mashi ciwo temperature inshi is normal,blood temp. Inshi haka,BP inshi same" nan yah kawo plan din da kowa ya yarda ddashi. As expected sai gashi ta kira shi video call yayi picking 

"your even eating while your mum and wife are still hanging no food no water" 

 "did you think I care" 

"yes of course why not"

"No I don't so don't bother waiting for me to show up"


Ya ajiye wayar


Aisha gentle

[27/09 7:16 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

   Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page81


"Rita this f**king ass hole just hang on me I don't no what to do anymore I'm tired of being like a gangster"

"Don't tell me your wick,opps sorry we didn't came from d same dads no wander"

"Are you mocking me"

"Yes am mocking you because your wick,so get your as up let's visit them" 


Kofar suka bude aka sa masu legs insu cikin ruwan ice, wayar Rita tayi ringing tana gani *nisham* ta matsa da sauri,tun daga nan Sofia ta fara suspecting inta, kasa kasa take magana don ka sister inta ta ji tah.


*hello nisham how my I help you*

Smiling yayi yasan anzo gurin,haka yake so

*your the lady I love not your sister,so pls free my mum in exchange of my love to you*


*what about your wife*

*just do something else with her I don't need her*

*no don't you worry I'll bring them back safe and sound both your wife ad mum*


*owk my dear, love you, bye*

*l love you too*


Tah kashe wayar tunda ta fara wayar take kallon ta har tah kare "don't even think of betraying me rita"

"Why would I betray you,look if you are doubting me let me no so I can fly back to may home"


Aisha gentle

[28/09 11:37 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 82


Da bakin ciki ya mata bakin ciki allura tah dauko tah choka ma *nisha* da karfi sai da tayi wani mugun Kara na wahala da ban tausayi.


Ah bangaren su *nisham* sun kashe dare suna hada plan don vedio call din dah sukayi da Sofia ya gano hanyar da aka ajiye su, searching din da aka tafi yi an laka cameras kowani wurin kofa ah gidan,shiyasa aka tsare su parlor, sannan wayar da yayi da Rita GPRS ya nuna tana cikin gidan which means a gidan suke.


Yanzu suna da enough evidence's akan su,sai kusan asuba bacci ya kwashe su.


Yayin da Sofia da Rita na kwance tare da yan matan su (Allah kah shirya Mu,shiryi na addini musulunci,yasa mu gane gsky,Mu mutu muna masu gsky kuma musulumai)

 

Suko *nisha* da ma "La haula wala quwwata illa billahil 'aliyyil 'azeem"suke tayi,tun suna yin ta waje har suka koma yi ciki,saboda babu kwari,karfin hali ne kawai.


Karfe 5:30 suka tashi sukayi sallah asuba suka Fara shirin zuwa rescuing din su. 

Rita ce ta fito wajen gida tana waya da *nisham* akan ya jira karfe 6 na yamma dai2 Sofia ta fita zata kawo su under bridge sai ya dauke su. Tana karewa tah komai cikin gida.bata san duk abunda take fadi Sofia taji komai.dariyar karfin hali kawai take mata tana jiran su isa underground inda aka ajiye su *nisha*


Aisha gentle

[28/09 8:00 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

    Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 83


Bah sallah ba salati ah tare dasu sai bida mata yan uwan su da shan barasa da hodar ibilis suna gama breakfast suka isa underground din gidan,Sofia tah kira yan matan ta suka shigo ba wasa a fuska su Rita tace "Sofia what are you doing" 

"Am going to betray you before you betray me,did you think am that stupid to believe a stupid christian like you a daughter of a priest, I no you like my husband"


Duk wannan abun ah gaban su *nisha* suke


"Um um point of correction your ex husband, and we don't have any difference between me and you because you don't pray or do you? You don't wear proper clothes you don't do anything that a good Muslim should do your not a Muslim and your not a Christian either your just a bitch our own mother died because of you,you killed your father to inherit his wealth you attempted to kill my own father because your  path of his last wills and now that same person is trying to kill me your just a monster,you can do anything just for you to be rich"


Kasan bindiga ta buga mata ah baki sai dah ya fashe "girls un tie them, close their eyes and take them to the car" da gudu Rita tah tashi "no no no your not taking them away I have already promised *nisham* that I'll take them to him,just kill me instead and free them back pls"

Tah kalli yan matan "girls are you thinking what am thinking" trigger kawai tayi pressing bullet sai gah hannu Rita,wani azababen ciwo dataji, ihun ta sai da wurin ya amsa,jayo gashin kanta tayi "those that hurts,am not gonna kill you but you will watch me succeed" aka fito dasu tare da rita da itama an daure ta aka kada ta boot dah karfi,suko su *nisha* boot din motar Sofia za'a sa su


Aisha gentle

[28/09 9:29 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

   Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 84


Harbin bindiga kawai sukaji, dah karfi tah figi motar ta tah wuce da gate din gaba daya kamin mota guda ta cis su bita har ta bace,nan ta ba yan matan ta da Rita da Ma, yayin da tah riga tah wuce da *nisha*


Akayi arresting girls inta,aka sa Rita cikin ambulance ita da Ma zuwa clinic din na'eem ,wani tashin hankali ya ziyarci *nisham* tun yana tsaye har ya kai duke kamar mai rokon gafara "LA ILAHA ILLA ANTA SUB'HANAKA INNEE  KUNTU MINAZ ZALAMEEN(A) oh ni ina ciki matsala,ina cikin bakin ciki da tashin hankali,Allah kayi min magani,yanzu dana ke jin bazan iya rayuwa bah Ayshatu, yanzu ne Allah ya jarrabe ni da rashin ta,its good to accept the little you have,appreciate with your two blessed hands, Allah ka taba zuciya wannan mata ta agaza min ta bani matata,Allah ya kawo muna karshen wahala nan,yasa iya kata kega" yana magana yana kuka,kamar karamin yaro,sai da kowa ya tausaya ma halin da yake ciki,nazir da Abba suka jah shi zuwa mota,dah kyar suka bashi baki yayi shiru.

Sai kwasa gudu kawai take yi,data gah tayi masu nisa,sai tayi parking ta fito tah bude boot hankalin tah ah tashe ta yarda ita gefen titi ita daukar ta *nisha* ta mutu,tana gani motar cis tah bulo da gudu ta shiga mota tah figi mota a tsiyace ta wuce.parking sukayi aka kira ambulance, suka cire mata ledar da aka rufe fuskar ta dashi amma ina tayi nisa koh nishin tah bakaji,rashin ruwa bah wasa ba.haka aka sata cikin Ambulance sai hospital emergency room straight akayi da ita dah kyar aka Jaye *nisham* aka shiga da ita "don't give on,stay strong inshaa Allah zaki samu sauki we will live a normal life with full of kids in our home and a brighter future for us and our on born children, I love you like crazy, I can't do with out you,your my deepest tout my amòř" 


Aisha gentle

[29/09 10:00 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

   Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 85

      

Koda aka fito da ita single room aka wuce da ita,aka sa mata oxygen, na'eem ya tara su waiting room yana magana with a lot of pain "nasan kowa ya kosa dah yaji mi yasa mi *nisha* but yanzu tunda granny tazo I'll explain anything dama ita tace ka in fadi komai sai tah iso. unfortunately yanzu I can't say something good about her recovery firstly tayi undergoing so many hours without water, with may even cause death, secondly tana da high fever ko da incident din ya faru,Wanda ke batun ya sakar mata liver disease,thirdly blood pressure nata is so high,fourthly anyi mata injection na daina haihu,Wanda zai kashe mata ya'yan haihu har abada sai wani ikon Allah,saboda haka I think what's best for all of us here is *nisham* ka saketa kah auri wada zata iya Haifa maka ya'ya" kamin su dady suyi magana *nisham* ya riga su "are you out of your mind daza kace na Saki mata ta sbd ciwon dah bai kai ya kawo bah,toh wlh bazan yi bah,ko court din duniya zaka kai ni don in saki kanwar ka bazan yi ba,tayi going through a lot because of me and kana maganar in saka mata da Saki,hell no ko batayi going through wannan abun bah I'll not divorce period" granny ta basu haquri "kuyi haquri this is not the right time to argue koh ita wada kuke yi saboda ita bazata so haka ba" nan tah kwashe yanda sukayi dah *nisha* ta fada masu,sai faman mamaki suke.bah ah bari kowa ya shiga gani ta ba sai washa gari da safe zaynab da na'eema suka Shiva gani tah sunyi two hours zaune shiru,sai Chan oxygen din ya Fara kuka,breathe inta ya tsaya chak,hankali tashe,na'eema tayi pressing bottom nan take doctors suka shigo,aka ce su jira waje. *nisham* a masalacin hospital din ya kwana yana shigowa don yana jinshi bah daidai ba,da gudu na'eema taje gurin shi tana fada mai yanda sukayi haba mazan sai kasa suuuu ya suma


Aisha gentle

[29/09 6:20 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By 

   Aisha Bawa✍🏽


PART 2

            Page 86


Doctors din sun rasa abun yi don basu taba samun irin case din ba, suka yanke shawara ah kyale ah gani for 30 minutes idan tah dawo shike nan inko rai yayi halin shi,Allah ya jikan ta. Har kusan 32 minutes basu duba ta bah sai da ya cike 35 sannan  babu abunda zasu iya yi don nishin ta ya dauke zani dake rufe da ita suka Jah suka rufeta,haka suka isa waiting room da sad news, dah karfi Mumy ta isa dakin tana kuka tana yi mata addu'a suka biyota suna bata haquri kan tah daina kuka,kamar a mafarki sukaji murya ta "mamana miyasa kike kuka am still there right beside you,ki bani ruwa isha" cikin sauri doc. Na'eem ya karasa da ruwa ya dago ta ya bata, Tasha ruwan da yawa Mumy daskarewa tayi wuri daya don gani take she's dreaming,su umma ne suka dafa ta da yana guntayen tears insu "your not dreaming sister what you are seeing is nothing both the truth" su zaynab sbd kukan su yama fi na Mumy waje nazir ya fita da su.


*****************

Cikin kwana hudu tah murmuje kamar ba ita ce patient ba,sai ka dauka su zaynab ne patient din, duk kwanakin ga da tayi tana tunani *nisham* ko lafiya,don kullum kowa na zuwa har dare banda shi ko lafiya,amma tana jin kunyar tambaya,zaynab tah katse thinking din "wai ke bazaki tambayi mijin kiba" "murmushi kawai tayi" "idan bazaki tambaya ba Niko bazan fadi ba" na'eema tace "haba zaynab daga samun saukin ta, kyaleta *nisha* ya *nisham* ya suma for days ago all thanks to me dana fada mashi abunda ya sameki nan wurin ya fadi sume, bashi ya bude ido ba sai yau dah safe" "👀 wayyo Allah na,baku kyauta min ba,mijin bai dah lafiya ko ku fada mun,amma ku kuna nan2 da mazajen Ku har kun rasa inda zaku sa su kuka sosai ta fashe dashi,su Mumy da granny dake bakin kofa suka tsaya kallon ikon Allah,don ko sun san idan suka shigo shiru zatayi dan akwai ta da kunya.


Aisha gentle

[30/09 8:40 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

   Aisha Bawa✍🏽


Part 2

          Page 87


Anyi discharging insu rana daya aka wuce dasu sabon gidan iyayen su da aka gama ginawa irin gidan su na Dubai,dakin Ma aka wuce da ita shiko dakin murad,sai tsiya murad keyi mai wai lover boy.


#############

Yayinda aka Kai Rita cell bayan an cire mata bullet anyi dressing din wurin nan ake ta faman interrogating din girls in Sofia ko suna da ma saniya inda zata boye duk sukayi shiru suka ki fada da azaba tayi azaba dayar tah tona asiri koda akeje gun don ayi arresting dinta tah yi setting gidan on fire tafi so ta koma ashes da ayi arresting inta,gashi ba wurin gudu traffic an laka pic Nata ga cis ko ina airport ma haka,aka kira fire service suka kashe wutar koda aka shiga gata ta fadi kasa Rabin ji ya kone "Allah kayi mana kyakyawan karshe Ameen" 

Inda akayi sentencing yaran tah 3 yers in prison,Rita 5years koh ayi biya kudin bill 10m haka Baban ta ya zube su cash ya dauki diyar shi suka bah kasa,ita ko Sofia tayi jinya ta kare aka yanke mata life in prison gashi tah Fara tabin hankali due to drugs din data yi sha


*****************

Yau da gobe duk daya ah gurin Allah, yau satin *nisha* biyu ah gida bah yanda bai yi Ma da granny su bashi mata shi ba amma sun ce ya rubuto takarda saki ya bata don baza'a kara saka life inta on stake ba.


Yau dah dare duk suna zaune ah parlor abba yace duk ina dah magana daku


Aisha gentle

[30/09 8:43 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹

By

    Aisha Bawa✍🏽


Part 2

         Page 88


Keh *nisha* kina son mijin ki, Kai tah daga,toh kai *nisham* har yanzun kana son matar ka "eh Abba yanzu ma na fara son ta" dariya duk suka sa "toh Masha Allah sai Ku tashi ku tafi sabon gidan Ku tunda an kare komai tun lst week,Ma da granny suka ce " *nisha* kunya zaki bamu yanzu lallai"


Karfe 9:30 suka isa gida ya nuna mata dakin ta,wanka tayi tah shirya cikin sleeping gown purple pills inta tah sha da addu'o eh da'a ka bata,wayar *nisham* dake cikin handbag dinta yayi ringing,phone din ta dauka tah bi hanyar dakin shi da ya nuna mata,tana shiga kwance tah ganshi yana kallon sama,yana jin karaso wa tah ya tashi zaune, phone din tah mika mashi zata wuce hannu ta ya riko,yah jayo tah jikin shi,yayi switching of wayar shi,nan ya shiga kissing inta all over bata hana shi ba,Ina gani abun ya chanza salo na rambad'o ah guje kar ido na ya harbe.


*********************

Cikin wata 5 strong soyayya tah shiga btwn masoyan inda cikin ikon Allah *nisha* tah samu ciki,tana dauke da cikin wata 2⅔ sai nan2 ake yi da ita gashi tah bude clothes line inta " *Nisham clothes line and fashion house* 


Sofia ko bakin ciki ya ishe ta tayi hanging kanta "Allah yasa mu cika da imani" 


23 years later na Kara Kai ziyara ah gidan Mr & Mrs Muhammad *nisham* suna zaune ah haraba gidan su zaune bisa grass carpet diya 5 suka fito ah guje sai faman mita sukeyi iman itace tah biyu tana da 18,sai twins na farko fadil da fadila suna da 15,sai twins na karshe aiman da walid direct wurin dady Insu suka garzaya "dady kaga ya affan ko wai bazai bari mu dauki baby afnan ba wai bamu iya dauka ba" suna gani hada'den saurayin ya fito mai kimani 22 years rike da baby afnan duk suka sha jini jikin su,dady dinsu yayi murmushi don yasan *DALILIN* su nayi shiru "toh shi affan dah yake school wake dauka bby affan" "dady shiii he's here" Mumy dinsu tace "haba my *ultimate clean freak"* " *haba my *dessert flower"* affan yace "woow this deserves ah NYC selfie" "aiit buddy go and get the selfie stick" "no dad don't bother I got one here" nan sukayi selfie suka bah yasan such brief history din yanda sukayi aure fadila tace. " yeee *A DALILIN KI* my mum" *nisha* tace"a family hug". _they live happily ever after_


*ALHAMDULILLAH*


Ah nan na kawo karshen littafina mai taken sunan *A DALILIN KI* Wanda na bata ma yayi haquri, its just a frictional imagination but I hope kunji dadin kasance wa tare Dani ah cikin wannan littafin *A DALILIN KI*


Godiya ta musamman ga Allah (SWA) dah ya bani ikon fara novel in nan cikin koshin lafiya da mutunci. Allah yasa an amfana dashi.


Godiya ba

 

OHW

Online writers association

Hausa novels

Harfsart Rano oline novels

Mamys novels

Hikimar mace

Duniyar marubuta @ 360

Duniyar marubuta 


Sai mun hadu ah next novel ina mai suna AZLA


Tah Ku har ko yaushe

Aisha gentle ke muku fatan alheri

[30/09 10:40 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹


_Yabon gwani ya zama dole.. Lalle aysha bawa *gentle* kin cancanci a yaba miki..._


Littafin *Adalilinki* ya fadakar kuma ya nishadantar..


_More grees to ur elbow_👍🏿


_Mun gode sosae sae mun jiki a *Azla*.. wooo cnt waitt ooo👯..._


Urs beloved anty 😉 _Harphsart Rano_

[30/09 10:49 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹


_Words can't adequately describe how happy and glad I'm for having such a caring sis up up up my beautiful aunty HAFSAT RANO I don't even no the tongue and language to use for me to say THANK YOU SO MUCH I REALLY APPRECIATE Allah ya bah zumunci._


*shinny eyes & more gress to your elbow*


```Ur beloved Humpty Dumpty Aisha gentle❤```

[01/10 8:59 am] Aisha Bawa✍🏽: *ALHMDLLH MASHAALLAH* 

          *SANNU DA KOKARI AISHA BAWA HAKIKA LITTAFIN ADALILINKI YA BADA MA'ANA YA FADAKAR YA NISHA D'ANTAR ALLAH UBANGIJI YA KARA BASIRA DA ZAKIN HANNU*


    _IDAN KUKASAN BAKU KARANTABA KU HANZARTA KUNIMESHI  KADA KUBARI ABAKU LBR_ ,


 *ADALILINKI*


                         *ADALILINKI*


         *ADALILINKI*
   *UMMEE ADNAN💗💕*

[01/10 9:08 am] Aisha Bawa✍🏽: *MASHA ALLAH*


*My dear aunty meenah ban San da wani bakin Zan Fara godiya bah,there is no amount of thanks that I can offer you but ga kadan daga ciki Allah ya albarkaci rayuwar ki dah family inki baki daya*


_shinny eyes and more gress to your elbow_


```your beloved yar kanwar ki aisha bawa🎀```

0 Response to "Adalilin Ki Kashi na 2 Hausa Novel"

Post a Comment