-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar Centre for Communication and Social Impact (CCSI) ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata

Hukumar Centre for Communication and Social Impact (CCSI) ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata

Hukumar Centre for Communication and Social Impact (CCSI) ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata

GURABEN AIKI A CIBIYAR CCSI

Hukumar Centre for Communication and Social Impact (CCSI) na gayyatar kwararrun da suka cancanta su nemi guraben ayyukan da ke akwai a halin yanzu.

CCSI kwararriyar kungiya ce a fannin Social and Behaviour Change (SBC), wadda ke amfani da hujjoji wajen samar da sauyi a fannin lafiyar al'umma. Muna aiki ne bisa gaskiya da kishin kasa.

Yadda za a nema:
Cike wannan fom din:  https://ccsimpact.org/job-form-2/

Abubuwan Lura:

  1. Tabbatar imel dinka da lambar wayarka suna aiki.

  2. CCSI ba ta nuna bambanci ga kowa (Equal Opportunity Employer).

  3. Muna kiyaye hakkokin yara da yaki da rashawa.

Ku yi maza ku nema yanzu!

0 Response to "Hukumar Centre for Communication and Social Impact (CCSI) ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata"

Post a Comment