-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yaushene N-Power Batch C Stream C Za'a Tura Masu Sako?

Yaushene N-Power Batch C Stream C Za'a Tura Masu Sako?

Yaushene N-Power Batch C Stream C Za'a Tura Masu Sako?

Assalamu Aliakum yan uwana maza da mata ina maku ban girma, Abaya anyita cece-kuce kan cewa Ita N-Power Batch C an kasata ne bangare biyu. Bangare na farko shine Stream 1, na biyu kuma shine stream 2. Inda bangare na farko aka dauki mutum dubu 550,000 shi kuma ban gare na biyu akayi alkawarin za 'a dauki mutum 500,000. Tamabayata ana itace shin yaushene za a dauki bangare na biyu ne wato batch c stream 2. Don Allah idan kana da masaniya kan wannan kasanar da yan yan uwa.

Zaka iya yin comments a kasa mungode Allah yasa muyi nasara kuma mu dace da wannan NPower da kuma duk wani tallafi da gwamnatin tarayya zata bayar.

0 Response to "Yaushene N-Power Batch C Stream C Za'a Tura Masu Sako?"

Post a Comment