-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Illoli Ga Budurwarda Ta Bayarda Kanta Ga Saurayinta Ya Aikata Zina Da Ita

Illoli Ga Budurwarda Ta Bayarda Kanta Ga Saurayinta Ya Aikata Zina Da Ita

Illoli Ga Budurwarda Ta Bayarda Kanta Ga Saurayinta Ya Aikata Zina Da Ita

Allah ya baku ikon yiwa groups koda biyu ne Sharing 

1. Idan budurwa taba da kanta ga saurayi Yayi zina da ita daga lokacin zedaina Yadda da ita.

2. Samari da Yawa na guduwa lokacin da suka aikata zina da 'Yan matan da suke so.

3. Duk saurayin da Yayi zina da Yarinya to daga ranar zai fara Yiwa iyayen Yarinyar kallon sakararru.

4. Maza ne sukafi Yawan fallasa sunan mata idan sunyi zina dasu suna takama Domin Yanzu an mai da zinar ado.

Yaku 'Yan uwa musulmai Ya kamata muyi duk abin da zamuyi don ganin an daina zinace-zinace.

Yanda rubutawa bai bani wuya ba ɗan uwa kaima yun share kada yamaka wuya don Allah katura ko da agroups 3 ne tunatarwa kuyi like ɗin wannan page

Allah ka tsare mana imanin mu ka bamu ikon kaura cewa sabon ka.


SHARE 💯

0 Response to "Illoli Ga Budurwarda Ta Bayarda Kanta Ga Saurayinta Ya Aikata Zina Da Ita"

Post a Comment