-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Saukakkiyar Hanyarda Zaka iya Gane Adadin Kudinda FMARD, AFJP Zata Tura Maka

Saukakkiyar Hanyarda Zaka iya Gane Adadin Kudinda FMARD, AFJP Zata Tura Maka

Saukakkiyar Hanyarda Zaka iya Gane Adadin Kudinda FMARD, AFJP Zata Tura Maka

Kamar yadda kuka sani anata cece-kuce kan adadin kudin da FMARD Karkashin AFJP Farmers zasu turawa manoman karkara don sayan takin zani da ake kira fertilizer zasuyi. Ayau safiyar nan ina kan wani shafi na Facebook inda naji wani matashi na fadin addadin kudin kamar haka 

"Duk wanda yake tsammanin zai samu kudi sosai akan Fmard AFJP to ya mayar da maitan sa.. 

Yaje wurin enumerators zasu duba maka.

3.5k, 6k, 5.5k, 9k, 24k gaskiya banga wanda suka bawa yakai 30k

Wannan shine rainin hankali da government suka mana.

This fertilizer subsidy nigerian government despised masses, even in Niger Rep. never do that, How can this money help a person to buy fertilizer?  They sell fertilizer  11k, 13k 18k up to 20k."

Anan ina so mutane su gane cewa idan kana bukatar kasan gaskiyar abinda za'a tura maka to ka hanzarta zuwa enumerator naku yanuna maka adadin kudinka kuma kasani cewa adadin abinda za'a tura maka ya ta'allakane akan girman gonarka Allah yasa mudace kuma atura mana fiye da million daya-daya 

Zaku iya yin comments a kasa wajan rubutu ta hanyar bayyana ra ayinku "Amin"

0 Response to "Saukakkiyar Hanyarda Zaka iya Gane Adadin Kudinda FMARD, AFJP Zata Tura Maka"

Post a Comment