-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu Yada Cewa Manoman FMARD, AFJP Farmers Za'a Fara Tura Masu Kudi A Ayau, Ko Akwai Wanda Aka Turawa?

Ana ci gaba da yada jita-jita cewa ma'aikatar FMARD karkashin tsarin AFJP Farmers zasu fara turawa mutane kudin sayen taki ayau. Tambayata ita ce ga masu yada wannan maganar shin ko akwai wanda sukaga antura masa kudin? Idan akwai muna kira garesu da je wajanda aka rubuta comments a kasa sunarda jama'a, idan kuma babu su bayyana gaskiyar al'amari.

Ayau da safiyar nan nayi karo da wani shafi dake a manhajar dasarwa ta Facebook da ake kira KALAMANCY inda yayi rubutu yake cewa

"Wanda BVN dinsu yayi daidai, zasu fara jin alert a yau juma'ah kamar yanda suka wallafa insha Allahu

Ku kasance damu cikin wannan shafi Like and Follow Sa,annan katura share dan sanar da sauran ƴan,uwa.

Allah yasa munada rabo." Cewar Kalamancy(https://www.facebook.com/111339331173781/posts/124376539870060/)

Me zakace dan gane da wannan tallafin na gwamnatin tarayya?

1 Response to "Masu Yada Cewa Manoman FMARD, AFJP Farmers Za'a Fara Tura Masu Kudi A Ayau, Ko Akwai Wanda Aka Turawa?"