-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ma'aikatar Kiyaye Hadurra Ta Tarayya(FRSC) 2021: Abinda Yadace Ka Cika Idan Kanada Sakandare, NCE, ND, Degree ko HND

Portal din Hukumar kiyaye hadaruka ta kasa a bude yake yanzu zaku shiga shiga ku cike, inda hukumar za ta ɗauki sababbin jami'anta a dukkanin bangarori uku.

wannan shine link da zaka iya neman aikin

 https://www.recruitment.frsc.gov.ng/Applications/Apply?ApplicationType=1

  1. Wanda zasu nema da sakandare su shiga na farko. 
  2. Wanda zasu nema da Diploma ko NCE su shiga na biyu. 
  3. Wanda zasu nema da degree ko HND su shiga na uku. 

Ka tabbatar ka kaucewa kuskure yayin shigar da bayanin ka,idan kana ganin ba zaka iya cikawa ba ka ziyarci cafe mafi kusa dakai. 

Allah ya bamu nasara

0 Response to "Ma'aikatar Kiyaye Hadurra Ta Tarayya(FRSC) 2021: Abinda Yadace Ka Cika Idan Kanada Sakandare, NCE, ND, Degree ko HND"

Post a Comment