-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yau Zamu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinshi, Kudaden Da Za'a Bashi Zuwa Account Dinshi Na Banki, Cewar Tsarin Bawa Manoma Tallafi FMARD - Comr Abba Sani Pantami

Yau Zamu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinshi, Kudaden Da Za'a Bashi Zuwa Account Dinshi Na Banki, Cewar Tsarin Bawa Manoma Tallafi FMARD - Comr Abba Sani Pantami

Yau Zamu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinshi, Kudaden Da Za'a Bashi Zuwa Account Dinshi Na Banki, Cewar Tsarin Bawa Manoma Tallafi FMARD - Comr Abba Sani PantamiDaga Comr Abba Sani Pantami


Gwamnatin Tarayya ta amince da tallafawa kananan manoma karkashin tsarin FMARD da kudaden da zasu sayi wadataccen kayayyakin noma a kason farko First Batch.

Tun tuni NIBSS ta tantance BVN din wa yanda zasu ci moriyar tsarin, a yau Jumma'a za'a fara tura musu kudaden zuwa asusunsu na Bankuna.

Kamar yadda hukumar FMARD ta nakalto, amma duk wanda ba'a musu Verified ba, baza'a turo musu da kudin ba sai bayan an kammala sallamar kashin farko.

Allah yasa yan uwanmu 'yan Arewa sufi kowa amfana. Amin

Rubutawa✍🏻✍🏻✍🏻

Comr Abba Sani Pantami

National Chairman Of "Arewa Media Writers Association".


Source link :- Comr Abba Sani Pantami

1 Response to "Yau Zamu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinshi, Kudaden Da Za'a Bashi Zuwa Account Dinshi Na Banki, Cewar Tsarin Bawa Manoma Tallafi FMARD - Comr Abba Sani Pantami"