-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Fmard AFJP Farmers: Gobe Laraba Zuwa Jumma'a Fmard AFJP Zasu Fara Biyan Manoma

Fmard AFJP Farmers: Gobe Laraba Zuwa Jumma'a Fmard AFJP Zasu Fara Biyan Manoma

Fmard AFJP Farmers: Gobe Laraba Zuwa Jumma'a Fmard AFJP Zasu Fara Biyan Manoma

Tabbas gobe laraba zuwa Jumma'a Fmard AFJP zasu fara biyan manoma kudin su ana tsummani zasu bada daga 100k zuwa sama 

Na tabbatar da haka sbd haka mahassada karku yaudari kanku kuna cewa 5k Insha Allahu zakuji kunya


SHAWARA GA MANOMA

Shawara zan bada kyauta wlh kada wanda yaci bashi da niyyan in kudin noma ya samu xai biya, domin 3k, 5k 6k xa,a biya mafi yawan mutane, kada ku yaudare kanku. Gwamnati ta yaudare ku.

Da zamu muku hassada ai ba xamuyi enumerating dinku ba tun farko.

Wlh muma abun ya bata mana rai.

Mu da muka muku wannan aikin wlh akwai hakkin mu da ya shekara ba,a bamu ba.

Gwamnati ta yaudare mu duka.

Allah ya shirye su.

Tattaunawar wasu matasa a shafin AFJP na Facebook
0 Response to "Fmard AFJP Farmers: Gobe Laraba Zuwa Jumma'a Fmard AFJP Zasu Fara Biyan Manoma"

Post a Comment