-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Dagaskene Sai Munbiya Bashinda Mukaci Na COVID-19 TCF ?

Dagaskene Sai Munbiya Bashinda Mukaci Na COVID-19 TCF ?

Dagaskene Sai Munbiya Bashinda Mukaci Na COVID-19 TCF ?

COVID-19 TCF bashi ne da gwamnatin tarayya ta bawa y'an kasa don domin jiuriya daga radadin damuwa daga cikin kangin cuturda Annobar ciwon sarke numfashi da aka shiga watau Corona Virus.

Kamar yadda kuka sani dubban jama'a sunyi nasarar samun wannan bashin inda karanci na bashin dubu hamsin 5k. Amma wani abin la'akari anan shine wannan bashin talakawa sun amfana dashi, idan kuma mukayi la akari da wayanda suka amfana da covid-19 yana da wahala sosai su iya biyan bashin. Amma tambayata anan itace "Dagaskene Sai Munbiya Bashinda Mukaci Na COVID-19 TCF ?" Idan kana da masaniya game da bashin covid-19 zaka iya tunatarda jama'a.

Mungode karku manta zaku iyayin comments kasa domin shawara ko tafka muhawara

0 Response to "Dagaskene Sai Munbiya Bashinda Mukaci Na COVID-19 TCF ?"

Post a Comment