-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Jerin Sunayen Wayanda Sukayi Nasarar FMYSD-ESP

Jerin Sunayen Wayanda Sukayi Nasarar FMYSD-ESP

Jerin Sunayen Wayanda Sukayi Nasarar FMYSD-ESP

FMYSD-ESP ta fitarda subayen wayanda sukayi nasar a sabon tsarin koyarda matsa sana'o'in domin dogaro dakai. Idan kacika FMYSD-ESP zaka iya duba sunan ka kai tsaye tahanyar latsa wannan website dake kasa.

https://fmysd-esp.com/application-results/

Muna rokon Allah yasa muyi nasara. ....Amin 


1 Response to "Jerin Sunayen Wayanda Sukayi Nasarar FMYSD-ESP"

  1. Ni sun turomin na yi nasara. Sai dai ya zanyi na yi participating a training din?

    ReplyDelete