-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Bankin bada bashi na Nirsal ya fitarda sabon sanarwa ga wanda suka cika Tallafin covid-19

Bankin bada bashi na Nirsal ya fitarda sabon sanarwa ga wanda suka cika Tallafin covid-19

Bankin bada bashi na Nirsal ya fitarda sabon sanarwa ga wanda suka cika Tallafin covid-19

Banking bada lamunu na Nirsal wanda yake bada bashin kudin corona da sauransu yafitarda sanarwa akan duk wanda yasan yacika wannan neman rancen to yaje ya yaduba ko yasamu kobai samuba domin haryanzu sunakan Approved na mutane.

Jaridar Rana24 ta ruwaito cewa saboda haka ba saika jira message ba kawai kana dubawa ko anbaka idan baka san yadda zaka duba ga yadda abun yake 

Da farko ka shiga

 https://covid19.nmfb.com.ng 

idan ka shiga saika zabi abun da kacika lokacin da kazo cikawa wato household ko sme in kuma ka manta saika duba dukka biyo kana shiga misali ka cika household ne saika taba kan household zai kaika inda zakasa BVN dinka saika sa idan ka samu zai nunama saikaje kasa account number da banki inkuma baka samuba zainunama this BVN doesn't exist to badamu kawai ka cigaba da dubawa lokaci zuwa lokaci ko za a dace ka samu.

Daure katura share dan sanar da sauran ƴan,uwa.

Allah ya bada sa a.

1 Response to "Bankin bada bashi na Nirsal ya fitarda sabon sanarwa ga wanda suka cika Tallafin covid-19"