-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Dagaskene Manoman FMARD, AFJP Farmers Zasu Karbi Naira 250k-500k?

Dagaskene Manoman FMARD, AFJP Farmers Zasu Karbi Naira 250k-500k?

Dagaskene Manoman FMARD, AFJP Farmers Zasu Karbi Naira 250k-500k?

Kamar yadda kuka sani Gwamnatin Tarayya ta hannun Ma’aikatar Noma da Raya Karkara (FMARD) naci gaba da shirin bawa manoma kudaden tallafi da ake kira AFJP Farmers. Amma kuma wadasu Manoman na ci gaba da tofa Albarkacin bakunansu ta hanyar tambayar "Dagaskene Manoman FMARD, AFJP Farmers Zasu Karbi Naira 250k-500k?" Amma gsakiyar lamarin shine kawowa yanzu babu manominda ya fara jin alert. Muna rokon Allah yasa muyi nasara kuma yasa abinda za a babu yafi 2millions.

Duba bayanin wani matshi a kasa1 Response to "Dagaskene Manoman FMARD, AFJP Farmers Zasu Karbi Naira 250k-500k?"