-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

NYIF Zata Turawa mutu 300,000 Sako Training a yau

NYIF Zata Turawa mutu 300,000 Sako Training a yau

NYIF Zata Turawa mutu 300,000 Sako Training a yau



Game da shirin N-YIF na gwamnatin Wanda a yau suka fara tura Sako Training shugaba Muhammadu Buhari ya bada umarni cigaba da biya don inganta sana’o’in matasa maza da mata, shugaba Buhari ya kaddamar da shirin a wannan makon, matasa masu kasuwanci zasu iya rijista dan samun tallafin Abu na biyu shine idan baka yi rijistan kasuwancin ka ba, to zaka iya samun tallafin kudin har kimanin Naira dubu dari biyu da hamsin (N250,000) sai kuma wandanda suka yi rijistan kasuwancinsu da hukuma ko masu “Company Limited Liability” zasu iya samu har kimanin miliyan uku (N3,000,000)

Sai dai a wannan shiri dole sai mutum ya samu Certificate na Training daga daya daga FEDERAL MINISTRY OF YOUTHS AND DEVELOPMENT ENTREPRENEUR DEVELOPMENT INSTITUTE (FMYD EDI).

Wannan Training din online ne kamar yadda suka sanar, kuma zai dauki tsawon kwana 5 kafin a kammala, idan mutum ya gama za’a turo masa Certificate na shaidan yin training din online, wanda kuma sai da shi Online certificate din zaka samu wannan tallafi.Wannan Training din wanda za’a yi yana da sauki kwarai da gaske.

Ga yadda za kayi training din:

(1) Za kayi downloading din Application na “ZOOM” a Play store, shine application da zaka rika halartar tarurruka online, ko karatun littattafai.

(2) Sai kayi sign-up, wato rijista.

(3) Lokacin da za kayi Training N-YIF din zasu turo maka da Username da Password, ko kuma su turo maka link din da zaka shiga zai kaika inda ake Training online.

Zaka rika kallon videon yadda ake training ‘din, kuma zasu rika turo maka tambaya game da abunda suke tattaunawa a kai kuma kana basu amsa (Yawancin tambayoyin Objectives ne) wato chanki-chanki na A, B, C ko D a matsayin amsa Idan kuma mutum ya wuce shekaru 35 ba zai samu damar shiga wannan program din ba, ko namiji ko mace, haka kuma idan mutum bai kai shekaru 18 ba shima ba zai samu damar shiga Shirin ba.

Amman ina tabbatar maku duk wanda yayi wannan training din na Kwana 5 zai samu wannan tallafin.

Source arewatalent.com.ng

4 Responses to "NYIF Zata Turawa mutu 300,000 Sako Training a yau"