-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Abaya Challenge: Duba Sabin Abaya, Da Ya Dace Saurayinki Ya Saya Miki

Abaya Challenge: Duba Sabin Abaya, Da Ya Dace Saurayinki Ya Saya Miki

Abaya Challenge: Duba Sabin Abaya, Da Ya Dace Saurayinki Ya Saya Miki 

Ina kuke yammata masu bukutar Abaya don Bukukuwan Sallah da kuma Bukukuwan aure, sanin kune yau saura kiris a gudanar da bukukuwan Sallah. Amma tambayar itace "Shin Saurayinki Ya Saya Miki Abaya? ".

Alamu sun nuna cewa acikin wannan shekarar yammata zasuyi bukukuwan sallah da Abaya, Hakan yasa aka fito da Abaya Challenge. Acikin wannan kasidar zamu kawo muku kayatattun hotunan Abaya fiye da kala 100 da ya dace saurayinki ya saya miki don Bukukuwan Sallah. Kafin mu shiga cikin shirin Menene ake kira Abaya

"Abaya is a long gown specifically made for women. Abaya is an Arabian name given to long gown commonly put on by Muslim women in the middle East and countries dominated by Muslims.

Abaya Wata Kayatattar suturace wanda akayi ta don mata musamman larabawa, ita Abaya musulmai ne sukafi yawan amfani da ita.

Duba kayatattun hotunan Abaya 


Zaku iya comments a kasa
Me zakuce gameda Abaya Challenge?
Shin ko ka sayawa Budurwarka Abaya?
Shin ko Saurayinki ya saya miki Abaya


0 Response to "Abaya Challenge: Duba Sabin Abaya, Da Ya Dace Saurayinki Ya Saya Miki"

Post a Comment