-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hotunan Sabin Siffa Da Lalle Guda 100

Hotunan Sabin Siffa Da Lalle Guda 100

Hotunan Sabin Siffa Da Lalle Guda 100

Kwalliya da kyaran jiki wajibine ga kowace ya mace,so taru zaki ga wasu matan basu damu da gyaran jiki ba kamar siffa, lalle gyaran fata kitso ko gyaran gumba, hakan na jawo kyama ga mace ta kasance maza basa kulata inda hakan zai janyo mata rashin miji. Ina kira ga yan uwana mata da surika kulawa da gyaran jiki, hakan yasa nayi yunkurin hada maka wadannan hotunan sifa da kuma lalle da yakamata kiyi akalla duk bayan sati biyu koma daya ga wadda take da zarafi, hakikanin gaskiya bana so naga yar uwata mace cikin kazanta da rashin kulawa musamman idan budurwace. A iya tunanina babu dacewa ga matan aure su kasance masu kazamta inda da zarar mijinsu ya tunkaro su sai ya rika jin warin baki ko hamuta wannan yakan jawo mutuwar aure musamman a wannan zamani ki kula da kanki.

Duba sabin siffa da lallenda yadace kiyi.Domin Samun sabin shirye-shiryenmu danna nan Haskenews


0 Response to "Hotunan Sabin Siffa Da Lalle Guda 100"

Post a Comment