-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Jerin Matan Kannywood Da Sukaje Dubai Hutu

Duba Jerin Matan Kannywood Da Sukaje Dubai Hutu

Duba Jerin Matan Kannywood Da Sukaje Dubai Hutu

A yau a cikin wannan labari za mu kalli wasu 'yan matan Kannywood waɗanda sukaje hutawa a ƙasashen waje, watau Dubai,  Dubai wuri ne mai ban mamaki. shawara ga kowane mutum da ke son shakatawa a kasashen waje, to yaje dubai. Yawancin 'yan matan Kannywood kamar rahama sadau, nafisa abdullahi, Hadiza gabon, Hafsat Idris da sauransu, sun ziyarci kasar dubai don hutawa da kuma bude ido. Dubai! Kuna tsammanin akwai wani wuri mafi ban sha'awa don hutewa fiye da Dubai? Da fatan za mu so muji ra'ayinku game da kasar.


0 Response to "Duba Jerin Matan Kannywood Da Sukaje Dubai Hutu"

Post a Comment