-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Salo 100 Da Zaki Iya Nada Dan-Kwali

Salo 100 Da Zaki Iya Nada Dan-Kwali

Salo 100 Da Zaki Iya Nada Dan-Kwali

Warwaro(gwagwgwaro)abin rufe kai ne na kwalliya, Kwalliyar kai ko rufin kai ta zama gama gari tsakanin matan yamma da na kudancin Afirka don kammala tufafinsu na kowane biki musamman auren gargajiya, bikin aure, nadin sarauta, ranar haihuwa, jana’iza har ma da wuraren bautar.

Batare da bata lokaciba zamu kawo muku nau'i kala- kala na Warwaro(gwagwgwaro) da yakamata ki koya.

0 Response to "Salo 100 Da Zaki Iya Nada Dan-Kwali"

Post a Comment