-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Zaben Amurka Na 2020: Yan Najeriya Biyu Sun Samu Nasarar Lashe Zaben Dan Majalisa A Amurka

Zaben Amurka Na 2020: Yan Najeriya Biyu Sun Samu Nasarar Lashe Zaben Dan Majalisa A Amurka

Zaben Amurka Na 2020: Yan Najeriya Biyu Sun Samu Nasarar Lashe Zaben Dan Majalisa A Amurka

A yayin da zaben Amurka yake gudana cikin ruwan sanyi tare da lumana sakamakon zabe ya nuna cewa yan Najeriya biyu Sun Samu Nasarar Lashe Zaben Dan Majalisa A Amurka.

Owolewa yasamu nasarar lashe zabe ne da kuri'u 164,026 wand ke nuna  kaso 82.84% aciki dari.

"Owolewa scored a total of 164,026 votes, which represents 82.84% of the total votes cast"

Haka kuma Agbaje yasamu nasarar lashe zabe da kuri 17,396 wanda ke nuna kaso 74.7% a acikin dari sun jefa masa kuri'u.

"On her part, Agbaje won by a landslide, scoring a total of 17,396 votes, which represents 74.7% of the total ballots cast"

0 Response to "Zaben Amurka Na 2020: Yan Najeriya Biyu Sun Samu Nasarar Lashe Zaben Dan Majalisa A Amurka"

Post a Comment