-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Alkawarinda Jeo Biden Yayiwa Musulman Amurka A Yayin Neman Zabe

Alkawarinda Jeo Biden Yayiwa Musulman Amurka A Yayin Neman Zabe

Alkawarinda Jeo Biden Yayiwa Musulman Amurka A Yayin Neman Zabe


Zaben Amurka na kara zafi kasancewar an rufe kada kuri'a a wasu jihohin amma a yanzu Joe Biden na kan gaba da kuri'u 264(electronic vote)

Alamu sun fara bayyana Jeo Biden Zai iya Lashe Zaben Amurka, Amma a yanzu haka akan ci gaba da zabe.

Jeo Biden yayin neman zabe yayiwa musulman Amurka Alkawarin cewa idan yayi nasarar lashe zaben shugaban kasa, zai yi mu'amala da Musulmai daidai da Kiristoci. A cikin maganarsa, 

ya ce:-

"Be proud, be proud, I mean it. If I become President, I will treat Islam like every other confessional faith."

Latsa nan do kallon bidiyon Alkawarin jeo Biden.


0 Response to "Alkawarinda Jeo Biden Yayiwa Musulman Amurka A Yayin Neman Zabe"

Post a Comment