-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Nada Air Vice-Marshal, Ahmed Muazu a matsayin shugaban rikon kwarya na Hukumar INEC

An Nada Air Vice-Marshal, Ahmed Muazu a matsayin shugaban rikon kwarya na Hukumar INEC

An Nada Air Vice-Marshal, Ahmed Muazu a matsayin shugaban rikon kwarya na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa wato INEC.

Ahmed Muazu ya karbi ragamar shugabancin INEC yayin da Farfesa Yakubu ya bar kujerar

    An bayyana Air Vice-Marshal, Ahmed Muazu a matsayin shugaban rikon kwarya na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa wato INEC.

 Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya bayyana hakanne a ranar Litinin a cikin jawabinsa a bikin mika ragamar mulki. 

 Yakubu wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sabunta wa'adin sa na wani sabon wa'adin shekaru biyar ya ce yana bukatar barin ofishin sa, har sai majalisar dattawa ta tabbatar da shi.

0 Response to "An Nada Air Vice-Marshal, Ahmed Muazu a matsayin shugaban rikon kwarya na Hukumar INEC"

Post a Comment