-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Fusatace tasa na furtawa kawayena, na fita daga cikin musulunci -Muneerat Abdussalam

Fusatace tasa na furtawa kawayena, na fita daga cikin musulunci -Muneerat Abdussalam

Fusatace Tasa na furtawa kawayena, na fita daga cikin musulunci -Muneerat Abdussalam

"Na fusata da wasu kawayenane da ke yi min gori cewa ba ni da wata alaka  ko halayenda ke nuni kancewa ni musulmace, don haka nace masu na bar Musulunci, amma har yanzu ni Musulma ce" - Muneerat Abdulsalam 

A kwanannan sabon bidiyon, Muneerat Abdulsalam ya fita inda take bayyana hakan a cikin wani sabon bidiyo da ta fitar da hawaye game da zargin cin zarafinda tayiwa Musulunci, ta kara da cewa: "Saboda kaunar da nake yiwa Musulunci, na bar mahaifina saboda shi ba Musulmi ba ne. 

Ta bayyana kwata-kwata dalilin da yasa ta ce ta bar Musulunci, amma daga baya ta bayyana karara cewa tana son Musulunci, tana son addinin, tana son annabin Allah Muhammad (SAW)

0 Response to "Fusatace tasa na furtawa kawayena, na fita daga cikin musulunci -Muneerat Abdussalam"

Post a Comment