-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Magoya bayan Jeo Biden sun yi layi kan titunan DC a yayinda Trump yake komawa White House bayan ya kammala wasan golf

Magoya bayan Jeo Biden sun yi layi kan titunan DC a yayinda Trump yake komawa White House bayan ya kammala wasan golf

Magoya bayan Jeo Biden sun yi layi kan titunan DC a yayinda Trump yake komawa White House bayan ya kammala wasan golfMagoya bayan Joe Biden sun sauko kan titunan Washington D.C. don murnar nasarar da ya samu a kan Shugaba Donald Trump a ranar Asabar, tare da halartar manyan bukukuwa a duk fadin Amurka bayan kwanaki da aka kwashe ana kirga kuri’u a jihohin Amurka. 

Yayin da shugaban kasa mai barin mulki ya dawo Fadar White House bayan wasan golf a Virginia, an yi wa Trump maraba da kakkausar murya.

Amurka Donald Trump ya koma Fadar White House bayan kammala wasan golf


0 Response to "Magoya bayan Jeo Biden sun yi layi kan titunan DC a yayinda Trump yake komawa White House bayan ya kammala wasan golf"

Post a Comment