-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Muhawara: Nawa Ake Siyar Da Mudun Shin Kafa ‘Yar Gida A Jahar Ku?

Muhawara: Nawa Ake Siyar Da Mudun Shin Kafa ‘Yar Gida A Jahar Ku?

Muhawara: Nawa Ake Siyar Da Mudun Shin Kafa ‘Yar Gida A Jahar Ku? 

Sanin duk wani magidancine farashin shin kafa yar gida ya tashi daga naira N250-N800 wasu yankuna a kasar Nigeria. A wannan dan dali Muna bukatar kowa ya gaya mana shin "Nawa Ake Siyar Da Mudun Shin Kafa ‘Yar Gida A Jahar su"

3 Responses to "Muhawara: Nawa Ake Siyar Da Mudun Shin Kafa ‘Yar Gida A Jahar Ku? "