Ana Ci Gaba da Cike Aikace-aikacen Shirin Tallafin Manoma na Renewed Hope Smallholder Support and Value-Chain Fund (RH-SHF)
Ana Ci Gaba da Cike Aikace-aikacen Shirin Tallafin Manoma na Renewed Hope Smallholder Support and Value-Chain Fund (RH-SHF)
Sanarwa: Ana Karɓar Aikace-Aikace na Shirin RH-SHF ga Kamfanonin Haɗa Manoma
Ana sanar da kamfanonin da ke haɗa amfanin manoma (Farmer Aggregator Companies) cewa an buɗe rajista domin shiga Renewed Hope Smallholder Support and Value-Chain Fund (RH-SHF).
Wannan shiri yana nufin tallafa wa harkar noma ta hanyar haɗin gwiwa da kamfanonin da ke tattara amfanin manoma ƙanana domin ƙarfafa sarkar darajar noma (agricultural value chain) da inganta rayuwar manoma.
Fa’idodin Shirin
Samun tallafi domin bunƙasa ayyukan kamfani
Taimakawa manoma ƙanana a al’umma
Kasancewa cikin shirin da ke inganta harkar noma a ƙasa
Yadda Ake Nema
Je zuwa shafin rajista na shirin.
Yi rajistar kamfanin ku.
Cika Expression of Interest (EOI) tare da haɗa takardun da ake bukata.
Use the link below to apply on company website.
https://aggregator.bankofagriculture.com/
Ana ƙarfafa kamfanonin da suka cancanta su yi rajista da wuri, sannan su sanar da sauran kamfanonin manoma domin su amfana da wannan dama.
0 Response to "Ana Ci Gaba da Cike Aikace-aikacen Shirin Tallafin Manoma na Renewed Hope Smallholder Support and Value-Chain Fund (RH-SHF)"
Post a Comment