-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Gidauniyar ‘New Incentives’ Ta Bude Shafin Daukar Ma'aikata A Jihohin Arewa 9

Gidauniyar ‘New Incentives’ Ta Bude Shafin Daukar Ma'aikata A Jihohin Arewa 9

Gidauniyar ‘New Incentives’ Ta Bude Shafin Daukar Ma'aikata A Jihohin Arewa 9

Wani babban albishir ga matasan jihohin Arewa masu neman aiki! Gidauniyar New Incentives (NI-ABAE), wadda take kokarin rage mace-macen yara ta hanyar karfafa gwiwar iyaye su yi wa jariransu rigakafi, ta sanar da daukar sabbin ma'aikata fage (Field Officers) guda 204.

Wannan aiki ne na din-din-din (Full-time) ga matasan da ke zaune a jihohin da za a ambata, tare da albashi mai tsoka da kuma garabasa.

Jihohin Da Aikin Ya Shafa:
Akwai guraban aiki a wadannan jihohi:

  1. Bauchi

  2. Kano

  3. Kaduna

  4. Sokoto

  5. Kebbi

  6. Zamfara

  7. Katsina

  8. Jigawa

  9. Niger

Abubuwan Da Ake Bukata:

  • Ilimi: Akalla kana da Diploma (ND/OND), ko kuma Digiri (Bachelor's Degree), musamman a fannin lafiya (Health) ko ilimin kimiya (Sciences).

  • Zama: Dole ne ka kasance kana zaune a daya daga cikin jihohin da aka lissafa.

  • Harshe: Dole ne ka iya magana da rubutu a harshen Hausa da Turanci sosai.

  • Kwarewa: Sanin harkar lafiyar kananan yara da rigakafi zai taimaka maka sosai.

  • Sadarwa: Iya amfani da wayar Android, imel, da manhajojin Microsoft (Excel/Word).

Ayyukan Da Za Ka Gudanar:

  • Yi wa iyaye rijista a asibitoci domin shiga shirin rigakafi.

  • Bada tallafin kudi (Cash Transfer) ga uwayen da suka kawo yayansu rigakafi.

  • Rubuta rahoton ayyukan yau da kullum da lura da tsaro a wurin aiki.

Yadda Za A Cike (Application Links):
Danna mahadar (Link) jihar da kake zaune domin tura takardunka (CV da Motivation Letter):

📍 Bauchi State: Danna Nan Domin Cikewa

📍 Katsina, Jigawa & Zamfara: Danna Nan Domin Cikewa

📍 Kano State: Danna Nan Domin Cikewa

📍 Kaduna State: Danna Nan Domin Cikewa

📍 Sokoto State: Danna Nan Domin Cikewa

📍 Niger State: Danna Nan Domin Cikewa

Muhimmi:
Wannan aiki ne na masu kwazo da gaskiya. Idan ka san ka cika sharuddan, kada ka yi kasa a gwiwa, hanzarta cike naka yanzu domin wannan dama ce ta musamman.

Raba wannan sanarwa ga 'yan uwa da abokai domin su ma su amfana!

0 Response to "Gidauniyar ‘New Incentives’ Ta Bude Shafin Daukar Ma'aikata A Jihohin Arewa 9"

Post a Comment