-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc Da Ph.D An Sake Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata a Gidauniyar Evidence Action

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc Da Ph.D An Sake Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata a Gidauniyar Evidence Action

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc Da Ph.D An Sake Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata a Gidauniyar Evidence Action

Evidence Action ta sake buɗe shafin karɓar aikace-aikace ga masu sha’awar aiki a fannoni daban-daban. Idan kana da kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D, wannan dama ce a gare ka domin neman aiki a jihohi daban-daban na Najeriya.

Evidence Action ƙungiya ce da ke aiwatar da shirye-shiryen kiwon lafiya masu tasiri bisa bayanai da bincike, domin inganta rayuwar al’umma. Suna aiki tare da gwamnatoci a ƙasashe 11, kuma sun kai taimako ga sama da mutane miliyan 500.

Ga guraben ayyukan da ake nema a Najeriya:

  1. Nutrition Technical Advisor – Abuja (Hybrid) – Contract

  2. Associate, Field Monitoring – North Central – Abuja (On-site) – Full-time

  3. Senior Associate, Field Monitoring – Sokoto – Sokoto (On-site) – Temporary

  4. Senior Associate, Field Monitoring – Kebbi – Kebbi (On-site) – Temporary

  5. Senior Associate, Field Monitoring – Kano – Kano (On-site) – Temporary

  6. Senior Associate, Field Monitoring – Jigawa – Jigawa (On-site) – Temporary

  7. Associate, Field Monitoring – Adamawa – Adamawa (On-site) – Temporary

  8. Senior Associate, Field Monitoring – Bauchi – Bauchi (On-site) – Temporary

  9. Senior Associate, Field Monitoring – Gombe – Gombe (On-site) – Temporary

  10. Associate, Field Monitoring – Oyo – Oyo (On-site) – Temporary

Masu sha’awa su gaggauta duba sharuddan kowane aiki tare da cike fom ɗin aikace-aikace ta hanyar latsa mahaɗin da ke sama.

Allah Ya bada sa’a.

0 Response to "Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc Da Ph.D An Sake Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata a Gidauniyar Evidence Action"

Post a Comment