-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
AYI RIJISTA YANZU: Ma'aikatar Ilimi Ta Tarayya Na Neman Masu Horarwa (Technical Facilitators)

AYI RIJISTA YANZU: Ma'aikatar Ilimi Ta Tarayya Na Neman Masu Horarwa (Technical Facilitators)

AYI RIJISTA YANZU: Ma'aikatar Ilimi Ta Tarayya Na Neman Masu Horarwa (Technical Facilitators)

Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya (Federal Ministry of Education) na sanar da neman kwararrun masu horarwa da su nemi gurbin aiki a matsayin Technical Facilitators (Masu Gudanar da Horon Fasaha) a dukkan Kwalejojin Fasaha na Gwamnatin Tarayya (Federal Technical Colleges) da ke fadin Najeriya.

Wannan dama ce ga kwararrun da ke son bayar da tasu gudunmawar a karkashin shirin bunkasa ilimin sana'a da fasaha na TVET (Technical and Vocational Education Training), wanda ma'aikatar ke gudanarwa a halin yanzu.

Muhimman Bayanai:

  • Matsayin Aiki: Technical Facilitator.

  • Wurin Aiki: Dukkan Kwalejojin Fasaha na Gwamnatin Tarayya (FSTCs).

  • Ranar Rufe Aikace-aikace: 16 ga watan Maris, 2026.

Yadda Za A Cika:
Ga masu sha'awar neman wannan gurbin, ana bukatar su cika fom din neman aiki ta yanar gizo ta hanyar amfani da adireshin da ke kasa:

Hanyar Cika Form: https://forms.gle/Cjoq5YeuUASqyAqF7

Kada ku bari wannan damar ta wuce ku!

0 Response to "AYI RIJISTA YANZU: Ma'aikatar Ilimi Ta Tarayya Na Neman Masu Horarwa (Technical Facilitators)"

Post a Comment