AN BUƊE GURABEN AIKI: Kamfanin Sun King (Solar) Na Neman Ma'aikata a Faɗin Najeriya
AN BUƊE GURABEN AIKI: Kamfanin Sun King (Solar) Na Neman Ma'aikata a Faɗin Najeriya
Guraben Aikin da Ake Buƙata:
Afikpo (Ebonyi) Ankpa (Kogi) Bomadi (Delta) Etim Ekpo (Akwa Ibom) Igabi (Kaduna) Ijebu East (Ogun) Keffi (Nasarawa) Kuje (Abuja - FCT) Kumbotso (Kano) Ohafia (Abia) Ohaji-Egbema (Imo) Orelope (Oyo) Oron (Akwa Ibom) Tambuwal (Sokoto) Yauri (Kebbi)
After-Sales Support Executive After Sales Associate – ERP After-Sales Key Account Executive (EBD) Associate – Installers Coordinator (Contract Role)
Area Collections Executive – (Ifo & Ilaro)
Abubuwan da Ake Buƙata (Qualifications):
Kasancewa da takardar shaidar karatu ta Digiri (Bachelor’s Degree) ko HND a fannin Kasuwanci, Injiniya, Ilimin Zamantakewa, ko wasu fannoni makamantansu. Samun gogewar aiki (musamman a fannin tallace-tallace ko gudanarwa zai zama ƙarin fa'ida). Kyakkyawar mu'amala da iya magana da mutane. Iya amfani da kwamfuta da kuma iya yin aiki a ƙarƙashin matsin lamba (target-driven). Kasancewa a shirye don gudanar da aikin fili (field-based) da tafiye-tafiye a yankin da aka tura ka.
Me ya sa za ka yi aiki da Sun King?
Yin aiki a babban kamfani na duniya mai samar da hasken rana. Samun damar ƙarin girma da gogewa a fannin sana'a. Albashi mai tsoka da sauran fa'idodi ga ma'aikata.
Yadda Za a Cike (Method of Application):
Tabbatar ka zaɓi gurbin da ya dace da ƙwarewarka da kuma yankin da kake zaune. Waɗanda aka zaɓa kaɗai (shortlisted candidates) ne za a tuntuɓa domin mataki na gaba.
0 Response to "AN BUƊE GURABEN AIKI: Kamfanin Sun King (Solar) Na Neman Ma'aikata a Faɗin Najeriya"
Post a Comment