-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Anci Gaba da Approval na Shirin Tallafin TVET ga Wadanda ke Pending — Ku Duba Dashboard Yanzu

Anci Gaba da Approval na Shirin Tallafin TVET ga Wadanda ke Pending — Ku Duba Dashboard Yanzu

Anci Gaba da Approval na Shirin Tallafin TVET ga Wadanda ke Pending — Ku Duba Dashboard Yanzu

Waɗanda suka cike shirin TVET kuma har yanzu matsayin su a dashboard yana nuna “Pending”, ana sanar da ku da ku je ku duba dashboard ɗinku, domin an fara ba da approval ga wasu masu nema.

Ku shiga ta wannan hanyar:
🔗 https://www.tvet.education.gov.ng/dashboard

Ku tabbatar da matsayin ku, sannan idan an amince da ku, ku ci gaba da zaɓen cibiyar horaswa da wuri domin kada ku rasa gurbi.

0 Response to "Anci Gaba da Approval na Shirin Tallafin TVET ga Wadanda ke Pending — Ku Duba Dashboard Yanzu"

Post a Comment