Ga sanarwa ga masu sha'awar tallafin kudi daga Gwamnatin Tarayya karkashin shirin "RENEWED HOPE WARD DEVELOPMENT PROJECT"
Thursday, January 15, 2026
1 Comment
Ga sanarwa ga masu sha'awar tallafin kudi daga Gwamnatin Tarayya karkashin shirin "RENEWED HOPE WARD DEVELOPMENT PROJECT"
Ana sanar da duk masu sha'awar wannan tallafi cewa ba a samar da wani link na yin rijista ba. Don haka, ku tuntuɓi hukumar gwamnati ta ƙaramar hukuma (local government) da kuke ciki saboda akwai masu haɗin gwiwa (coordinators) a dukkanin ƙananan hukumomi 774 na Najeriya.
A halin yanzu, ana gudanar da rijistar kowanne ward ɗaya bayan ɗaya, don haka ku tabbatar kun yi rijista ta hanyar ƙaramar hukumar ku.
Muhimmin abu: Kada ku bayar da kowanne irin kudi ko kuɗin shiga, domin wannan tallafi kyauta ne ba tare da buƙatar wani abu ba.
Muna fatan Allah ya sa a dace da alheri.
Amin.
Nafisat adam
ReplyDelete