-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Aikin NGO: Hukumar IOM (International Organization for Migration) ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata

Hukumar IOM tana gayyatar kwararru da suka cancanta su cike guraben aiki a ofisoshinta da ke Katsina, Abuja, Lagos, da Maiduguri.

Ga jerin gurabun ayyuka da aka buɗe 

1. Bangaren Saye da Siyarwa da Kayan Aiki (Procurement and Logistics)

2. Mataimaki a Bangaren Samar da Kaya - G5 (Supply Chain Assistant - G5)

3. Mataimaki a Bangaren Samar da Kaya - G4 (Supply Chain Assistant - G4)

4. Mai Ba da Shawara/Horaswa kan Hana Tsattsauran Ra'ayi (PCVE Consultancy)

5. Mai Ba da Shawara kan Hulda da Kamfanoni Masu Zaman Kansu (Private Sector Engagement Consultant)

Lura: Cike wannan aiki kyauta ne. Allah ya bada sa'a.

1 Response to "Aikin NGO: Hukumar IOM (International Organization for Migration) ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata"