-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Aikin Direba: Sabbin Guraben Aikin Direbobi a Najeriya, Dama Mai Tarin Yawa da Albashi Mai Kyau Albashi [N100,000 - N150,000 duk wata]

Barka da zuwa HaskeNews Media and Publishing Services

A yau, mun kawo muku sabbin guraben aiki ga direbobi a manyan kamfanoni da ma'aikatu daban-daban a Najeriya, kamar yadda muka yi muku alkawari. Idan kana neman aikin direba, ko mota babba ko karama, wannan dama ce a gare ka! Ana buƙatar masu takardar shaidar Firamare ko Sakandare don cike waɗannan guraben.

Duba a ƙasa don jerin kamfanoni da guraben aikin direba da suke da su. Abin da ake buƙata kawai shi ne ka aika CV naka zuwa adireshin imel da ke kusa da kamfanin da kake sha'awa. Allah Ya sa mu dace baki ɗaya.

Sabbin Guraben Aikin Direba a Manyan Kamfanoni a Najeriya

Ga jerin guraben aikin direba da aka buɗe:

Muna fatan za ku sami damar da ta dace da ku!

0 Response to "Aikin Direba: Sabbin Guraben Aikin Direbobi a Najeriya, Dama Mai Tarin Yawa da Albashi Mai Kyau Albashi [N100,000 - N150,000 duk wata]"

Post a Comment