Yi Rijista Yanzu: SMEDAN da Wema Bank za su horas da ’yan kasuwa a Najeriya
Wednesday, July 2, 2025
1 Comment
Yi Rijista Yanzu: SMEDAN da Wema Bank za su horas da ’yan kasuwa a Najeriya
Kai matashi ko ƙaramin/tsakaniyar ɗan kasuwa ne a Najeriya? Ga wata dama kyauta don bunƙasa kasuwancinka!
SMEDAN da Wema Bank za su horas da ’yan kasuwa 800,000 a Najeriya ta hanyar horo na musamman da nufin ba su ilimi da tallafi.
Abubuwan Horon:
-
Tallan Intanet – Amfani da social media da yanar gizo don jawo kwastomomi.
-
Tsarin Kasuwanci – Koyi dabarun gina kasuwanci mai ɗorewa.
-
Fasahar AI – Sauƙaƙa aiki da yanke shawara ta amfani da AI.
Fa’idodi:
-
Horaswa ta yanar gizo
-
Jagoranci daga kwararru
-
Damar samun jari da kasuwa
-
Haɗin gwiwa da ’yan kasuwa
Yi Rijista:
Abubuwan da ake buƙata:
-
Imel & lambar waya (da NIN)
-
BVN
-
Jiha & Karamar Hukuma
-
Matakin ilimi
-
SMEDAN ID (SUID)
-
Sunan kasuwanci da taƙaitaccen bayani
Allah yasa mu dace baki daya

Am really interested
ReplyDelete