-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yi Rijista Yanzu: SMEDAN da Wema Bank za su horas da ’yan kasuwa a Najeriya

Yi Rijista Yanzu: SMEDAN da Wema Bank za su horas da ’yan kasuwa a Najeriya

Yi Rijista Yanzu: SMEDAN da Wema Bank za su horas da ’yan kasuwa a Najeriya

Kai matashi ko ƙaramin/tsakaniyar ɗan kasuwa ne a Najeriya? Ga wata dama kyauta don bunƙasa kasuwancinka!

SMEDAN da Wema Bank za su horas da ’yan kasuwa 800,000 a Najeriya ta hanyar horo na musamman da nufin ba su ilimi da tallafi.

Abubuwan Horon:

  • Tallan Intanet – Amfani da social media da yanar gizo don jawo kwastomomi.

  • Tsarin Kasuwanci – Koyi dabarun gina kasuwanci mai ɗorewa.

  • Fasahar AI – Sauƙaƙa aiki da yanke shawara ta amfani da AI.

Fa’idodi:

  • Horaswa ta yanar gizo

  • Jagoranci daga kwararru

  • Damar samun jari da kasuwa

  • Haɗin gwiwa da ’yan kasuwa

Yi Rijista:

👉 Danna nan don cike fom

Abubuwan da ake buƙata:

  • Imel & lambar waya (da NIN)

  • BVN

  • Jiha & Karamar Hukuma

  • Matakin ilimi

  • SMEDAN ID (SUID)

  • Sunan kasuwanci da taƙaitaccen bayani


Allah yasa mu dace baki daya 

1 Response to "Yi Rijista Yanzu: SMEDAN da Wema Bank za su horas da ’yan kasuwa a Najeriya"