-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kar mu yi wasa da wannan damar: An bude shafin shirin koyon aiki a eHealth Africa (eHA) na 2025 Cohort Internship Programme

Kar mu yi wasa da wannan damar: An bude shafin shirin koyon aiki a eHealth Africa (eHA) na 2025 Cohort Internship Programme

Kar mu yi wasa da wannan damar: An bude shafin shirin koyon aiki a eHealth Africa (eHA) na 2025 Cohort Internship Programme

eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiya a yankin Afirka. Fasahar eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara ("decision-making") a cikin al'umma. eHealth Africa tana neman sababbin ɗaliban digiri su shiga shirin koyon aiki na 2025 Cohort Internship Programme, wanda aka tsara don samar da cikakkiyar kwarewa a kan horo da aiki, domin taimakawa matasa masu neman kwarewa su samu nasara a cikin ci gaban aikinsu. Lokacin shirin na tsawon watanni 6. Manufar wannan shirin ita ce samar da damar samun aiki ga sababbin dalibai da suka kammala karatun jami'a da kuma ƙwarewa a wurin aiki. Zaku iya cike shirin horon ta hanyar latsa shafin cikewa dake a kasa.

  • 1. ICT Services (Helpdesk) - Kano & Abuja  
  • 2. ICT Services (Systems Admin) - Kano & Abuja  
  • 3. ICT Services (Network Admin) - Kano & Abuja  
  • 4. Communications - Kano & Abuja  
  • 5. Program Delivery (Project Management) - Borno, Kano & Abuja  
  • 6. Data Analysis - Abuja  
  • 7. Operations (Facility) - Kano, Abuja & Borno  
  • 8. Operations Engineering - Kano  
  • 9. Emergency Operations Center (EOC) - Abuja & Bauchi  
  • 10. Internal Audit - Kano  
  • 11. New Business Development - Abuja  
  • 12. Monitoring, Evaluation - Kano  
  • 13. Finance - Kano  
  • 14. Laboratory Management - Abuja  
  • 15. Executive Management (Finance & Admin) - Abuja  
  • 16. Human Resources - Abuja or Kano

cike ta hanyar latsa nan: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/512?utm_source=MyJobMag

0 Response to "Kar mu yi wasa da wannan damar: An bude shafin shirin koyon aiki a eHealth Africa (eHA) na 2025 Cohort Internship Programme"

Post a Comment