Aikin NGOs: Masu takardun SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, da PhD, an bude shafin daukar ma'aikata a eHealth Africa (eHA)
Aikin NGOs: Masu takardun SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, da PhD, an bude shafin daukar ma'aikata a eHealth Africa (eHA)
eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiyar al'ummomi a yankin Afirka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato "decision-making," a cikin al'umma.
A yanzu haka, fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta bude shafin daukar ma'aikata a bangarori daban-daban da suka hada da:
1. Associate Manager, Pre-award (Abuja)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/505
2. Deputy Director, Human Resources (Kano)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/501
3. Research Manager (Abuja - Hybrid)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/502
4. Driver (Abuja)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/498
5. EOC Admin / IT Coordinator (Minna, Niger state)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/444
6. EOC Office Manager (Kebbi)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/460
7. EOC Office Manager (Gusau, Zamfara)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/442
8. IT/Admin (Sokoto EOC)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/510
9. Secretary to the Incident Manager (Kano)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/450
10. Secretary to the Incident Manager (Sokoto)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/509
11. Secretary to the Incident Manager (Zamfara)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/507
12. Steward (Niger EOC)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/508
13. Manager, Procurement (Kano)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/504
14. Senior Associate, GIS Data Analytics (Consultant - Kano, Kebbi, Sokoto, Zamfara)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/463
15. Manager, Disease Prevention and Monitoring (Kano)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/503
16. Enumerators (Nigeria - Consultant)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/506
0 Response to "Aikin NGOs: Masu takardun SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, da PhD, an bude shafin daukar ma'aikata a eHealth Africa (eHA)"
Post a Comment