-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Bude Shafin Tallafi da Horo na MTN: Idan kinada da SSCE, Diploma, HND, Digiri ko Masters  Hanzarta Domin Cike Shirin na "Y'ellopreneur Initiative"

Gidauniyar MTN Nigeria ta sake kaddamar da shiri mai taken Y'ellopreneur Initiative a shekarar 2022. A mataki na daya, 'yan kasuwa mata 4,711 ne suka sami horo kan "ginin harkokin kasuwanci da ci gaba". A wannan shekarar gidauniyarta fadadashi zuwa mata Mata 1000 inda mace 250 zasu samu tallafin  Naira miliyan uku - uku.

Shirin MTN Y'ellopreneur Initiative shiri ne dake ba da gudummawa da rage mata marasa aikin yi da ci gaban mata a cikin 'Kasuwanci' ta hanyar haɓakasu, basu tallafi, basu bashi na lamuni, da koyarda su kyauta, basu shawarwari don dorewar kasuwancinsu.

  • Mataki na 1:  Mata 1000 'yan kasuwa ne zasu samu damar shiga wannan shirin
  • Mataki na 2:  Horo kan shirin Kasuwanci
  • Mataki na 3:  Tallafin rancen kayan aiki na kusan Naira miliyan 3 ga kowace mace ‘yar kasuwa 250
  • Mataki na 4:  Bayarda shawarwari akan kasuwancin zamani 
  • Mataki na 5:  Hanyoyin biyan lamuni bayan kammala shirin

Yadda Zaku Cike 

Masu shawar cike wannan kasuwancin musamman mata da aka gina shirin donsu suyi amfani ko su latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa domin cikewa

Shafin Cikewa: https://apps.mtn.ng/yellopreneur/

Shafin Karin Bayani: https://www.mtn.ng/foundation/yellopreneur/

0 Response to "An Bude Shafin Tallafi da Horo na MTN: Idan kinada da SSCE, Diploma, HND, Digiri ko Masters Hanzarta Domin Cike Shirin na "Y'ellopreneur Initiative""

Post a Comment