-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Karin Bayani Akan Tallafin Iyaloja Monie Scheme

Karin Bayani Akan Tallafin Iyaloja Monie Scheme

Karin Bayani Akan Tallafin Iyaloja Monie Scheme

Iyaloja monie scheme shirin bayar da rancen 50k ga Ƙananan yan kasuwa mata rancen da babu babu ruwa acikin sa mata yan kasuwa miliyan 1.5 ne za ci gajiyar shirin matar Shugaban kasa tare da minister jinkai Dr.Betta Edu suka ƙaddamar da shirin a makon daya gabata .

An fara rijistar shirin a jihar Zamfara tun a kusan sati uku da suka wuce lokacin da ita minista ta ziyarci jihar.gwabnan jihar Zamfara ya riko a Fara rijistar a jihar sa nan take minista tayi accept .

yayin da wasu jihohin tuni enumeratiors sun fara bin kasuwanni suna karbar bayanin mata yan kasuwa don yi musu rijistan neman rancen 50k an zabi kasuwanni 109 don yiwa mutane rijistar.

Sabada haka wannan wata dama ce ga iyayen mu mata da suke kasuwanci ko suna da sha'awar farawa su nemi wakilan nassco da gwamnati ta wakilta domin yiwa mutane rijistar shirin sannan ku sanar dasu wannan 50k ba kyauta bace bashi ne wanda idan Allah ya kaddara ka samu Zaka fara biyan kudin bayan wata 6, idan ka biya Kuma zaa kara baka wani .


Ku hanzarta kuyi rijista shirin nan zai taimaka muku domin samun abun da zaku dogara dashi.

0 Response to "Karin Bayani Akan Tallafin Iyaloja Monie Scheme"

Post a Comment