-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma'aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna "Fourth Industrial Revolution Technology Application"

Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna "Fourth Industrial Revolution Technology Application" shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haɗin gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program ɗin, Allah yabada sa a. Za'a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 za'a fitarda sunayen wayanda sukayi nasara wato shortlisted applicants

Bangarorin Noma: Crop Production, Livestock, Fishery, Forestry

Yadda zaku cike

Domin cike shirin Fourth Industrial Revolution Technology Application ku latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa

Ga link: https://4irta.nitda.gov.ng/

Sauke Karin Haske: https://4irta.nitda.gov.ng/core/uploads/2023/11/Application-of-UAV-IoT-and-AI-to-Agriculture-in-Nigeria-1.pdf

Allah Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma'aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna "Fourth Industrial Revolution Technology Application""

Post a Comment