Daukar Ma'aikata na House Officers da Medical Officers a Jihar Kano
Thursday, September 14, 2023
Comment
Daukar Ma'aikata na House Officers da Medical Officers a Jihar Kano
Gwamantin jihar Kano zata dauki Mutum 36 House officers da medical Officers 70 Aiki a kano state hospital management board
Ana sanar da yan'uwa da suje Hospital management board don siyan form din daukar aiki akan 3k Deadline 15/09/2023
Kumaa zaa fara interview 16/09/2023
Wanda yake da shaawa yatabbatar yana da wadannan documents din
1: complete documents
2: valid practicing license
3: duly completed form and reciept
4: NYSC discharge Certificate
Please ayi kokarin Sanar da yan uwa.
Marubuci: Ahmed Rufai Idris
0 Response to "Daukar Ma'aikata na House Officers da Medical Officers a Jihar Kano"
Post a Comment