Tallafin Karatu Daga kamfanin Julius Berger
Thursday, September 14, 2023
Comment
Tallafin Karatu Daga kamfanin Julius Berger
Tallafin karatu ga mata 'yan Najeriya da suke karatun jami'a wadanda suke karantar Engineering ko Environmental ko Technology da kuma suke da CGPA na 3.5 zuwa 5.0
Masu bukata za su iya shiga wannan links din don nema
Candidate.scholastica.ng/schemes/JBN
Za a rufe ranar 9 ga watan Oktoba 2023
0 Response to "Tallafin Karatu Daga kamfanin Julius Berger"
Post a Comment