-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023

Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023

Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023

Kalaman Soyayya a Rubuce

 • Na kasance ma’abocin soyayya zuciyatama ta gaskata hakan,
 • lokaci na shud’ewa soyayyar ki na k’aruwa a cikin zuciyata, a lokacin da ki ke cikin farin ciki kyakkyawar fuskar ki na bayyanar da murmushi mai taushi da tausasa zuciyar ma’abocin kallonta,
 • kece wadda na ke so a cikin zuciyata babu wata da zata iya canja matsayin ki a wajena. Ina k’aunar ki.
 • Matata Uwar ‘ya’yana mai share hawayena tabbas samun ki a matsayin matata babbar nasara ce a rayuwata ga dangina da kuma duniya baki d’aya, ina cike da zumud’in son dawowa domin cin girkin ki mai dad’i. ki kula min da kan ki, sai na dawo. Ina son ki matata.
 • Ke kamar hasken wata ki ke mai hasken da ke haska idaniya, haka kuma kalaman ki tamkar siga suke ma`abocin zaki
 • Ke kamar hasken wata ki ke mai hasken da ke haska idaniya,
 • haka kuma kalaman ki tamkar siga suke ma`abocin zaki A yayinda naji muryarki nakan manta da duk wata hayaniyar da kunnuwa na suka saurara a tsawon yini guda,
 • Kalamanki sukan natsar da zuciyata inji tamkar bata taba shiga wata damuwa ba kece muradi na. Babu wani abinci da yake yi min dad’i a baki na matu’kar ba ke kika girka shi ba. Ina nan tafe izuwa gare ki da shirin zuwa cin abincinki mai dad’i.
 • Ki kula min da kanki. Burin kowane masoyi yasami abokiyar rayuwa tagari, a kullum ina yiwa Allah godiya da yabani nagartacciyar mace “irinki”
 • Ba zan iya musalta adadin yadda sonki yake lunkuwa a zuciya ta ba a cikin kowace rana.
 • Ina son ki matata. A rayuwata na koyi yadda zanyi murmushi, yadda zanyi aiki tukuru, yadda zanyi soyayya, yadda zanyi kuka, amma ban koyi ta yadda zan jure rashinki

 • Nesantar ki babban aiki ne da yake jigata zuciyata, dama ace kin san halin matsi da takura da nake shiga da kuma shaukin son kasancewa a tare da ke da nake ji cikin zuciyata a dukkan lokacin da na nesanta da gida.
 • Trust is the greatest struggle for most lovers. 
 • * Aminci shine mafi girman fafutuka ga mafi yawan masoya a rayuwar soyayya
 • * Trust is the root of love for a lover.

 • * Aminci jijiyane naso ga masoya
 • * If a lover loses trust in his ‘ partners, he will immediately shut down and withdraw. 
 • * Idan masoyi ya rasa aminci a tare da abokin tarayyarsa, da‘ sauri zai gudu ya janye; 
 •   A. marriage is a collaboration of two hearts that join together to overcome the obstacles of life and create an atmosphare of sharedx pleasure and deeper love. 
 • * Aure gamayya ce ta zukata biyu da kew' haduwa ' ga tunkarar kalubalen rayuwa gami da kirkirar yanayi na dadi da zurfaffan so. 
 • Ba zan iya musalta adadin yadda sonki yake lunkuwa a zuciya ta ba a cikin kowace rana.
 • Ina son ki matata. A rayuwata na koyi yadda zanyi murmushi, yadda zanyi aiki tukuru, yadda zanyi soyayya, yadda zanyi kuka, amma ban koyi ta yadda zan jure rashinki
 • Nesantar ki babban aiki ne da yake jigata zuciyata, dama ace kin san halin matsi da takura da nake shiga da kuma shaukin son kasancewa a tare da ke da nake ji cikin zuciyata a dukkan lokacin da na nesanta da gida.
 • I cannot leave you down, because you are my life, our love like a biggest garden in the world. I love you. 
 • * Ba zan taba barin ki ba, saboda ke ce -rayuwata. Soyayyarmu tamkar babban lambu‘ ne ma'fi girma a duniya.’ Ina sonki. 
 • I cannot leave you down, because you are my life, our love like a biggest garden in the world. I love you. 
 • * Ba zan taba barin ki ba, saboda ke ce rayuwata.
 • SoYayyarmu tamkar babban lambu ne mafi girma a duniya. Ina sonki. 
 • * your partner must Satisfy ydur body mind and soul.
 • Abokin tarayyarka wajibi ya gamsar da gangar jiki, zuci da ruhin ka. 
 • A man needs a good wife, whom he can trust with his heart. 
 • Namiji na bukatar mace ta kwarai, wadda zai iya aminta da ita a zuciyarsa. 
 • Love is something beautiful and a feeling that one will, like etay catch. Love, is the feeling that‘ makes you feel alive. 
 • So wani abu ne mai dkyawu, kuma wani yanayi ne da mutum zai so ya damke. So shi ne yanay‘m d3. kan sa kajika Raye. 
 • I hope you understand that I will love you untill the end, because you are not just my girl. But you ‘ are also my best friend. 
 • Ina fatan kin fahimci cewa zanso ki  har karshen rayuwa ta, saboda bazan kasance budurwata kadai ba, ke Aminiyata ce har abada.
 • Tsuntsaye na bu’katar fukafukai domin tashi, kifi na bu’katar ruwa domin ya yi rayuwa, ni kuma ina bu’katarka domin na yi rayuwar farin-ciki. Ina son ka masoyi na!
 • Soyayya shine a duk lokacin da kalli cikin idunuwar wani kaga dukkan abin da ka bukata, kamar yadda na nagani a idanun ki.
 • A lokacin da na samu soyayyarki sai na ji tamkar ni ne na fi kowa sa’a a duniya.
 • A dukkan sanda na rintse idanuwa na sai na hango ni tare da ke muna tafiya a bisa gajimare. Idan na kwanta bacci sai na yi mafarkin mun zama mata da miji.
 • Ina sonki, tare da son kasancewa a tare da ke har abada. Ki Huta Lafiya. Ina son ki zamo mallakina a cikin mafarkina da kuma a zahiri,
 • ki zamanto cikin hirata da sauran dukka zantukan bakina faruwar hakan zai inganta farin cikin zuciyata. Fatana a kullum ki gamsu da cewa, Ina Son Ki.
 • Ina son jinka a kusa da ni, ta yadda numfashi na da naka zasu gauraya, ta yadda zan ke juyo sautin bugun zuciyoyinmu na fita a tare.
 • Mu kasance a tare har abada. Ina Son Ka! Duk mai shiga tsakani na da ke magulmacine da zana ganshi, sai na tsole idanunsa.
 • Nabaki surruka na, ki adana su, ko ki binne, ke kadaice a zuciya ta har abada bazan manta da keba. Na futo wajen aiki hakan na nufin mun yi nesa da juna.
 • Amma ina son, ki san da cewa, a duk inda nake, a duk inda na shiga, ba zan rabu da tinaninki a matsayinki na mata ta da nake matu’kar so da ‘kauna ba. Ina nan tafe a hanya zuwa gare ki. Ki kasance mai tina cewa, ba ni da kamar ki. Ina Son Ki.
 • Ina neman wata kalma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewa…..ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciya ta da taki ba za su ta6a rabuwa ba har abada. Ina son ki.

 • SINADARIN RAYUWA TA.
 • SO shi ne abun da ya dun’kule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba? Ina son ki. Ke tamkar gishiri ce a cikin rayuwa ta, idan na rasa ki zan yi rayuwa ne da babu armashi a cikinta. Ki Huta Lafiya.

 • ZAN SO KI JI.
 • Da akwai wasu tarin tsintsaye da suke wuni suna tattauna batutuwa a kan irin matsayin da na baki a cikin zuciya ta. Zan so ki ji irin abun da suke cewa, domin kuwa a lokacin ne za ki tabbatar da irin son da nake yi miki. Ina Son Ki!

 • KE CE MURMUSHI NA.
 • Da akwai miliyoyin furanni a cikin lambun masoya a wannan duniya. Da a ce zan tsunko kowanne fure na baki shi a hannunki, hakan bai isa ya bayyanar da adadin yadda nake son ki ba. Ke ce murmushi na, kuma ke ce farin-ciki na. Ina Son Ki.

 • SONKI NA MOTSAWA A ZUCIYA TA.
 • Da akwai wasu lokuta da nake zubar da hawaye saboda ke, na san za ki ce saboda me?…..Da akwai wani lokaci da yake zuwa na ji tamkar na yi fikafikai na tashi sama…..Kin kuwa san duk saboda mene ne? Saboda motsawar sonki a cikin zuciya ta da tsintar kaina a cikin matsanancin shau’ki a dukkan lokacin da
 • na ji muryarki ko na tina da ke…..Ina fatan za ki amince mu rayu a tare har abada. Ina Son Ki!

 • HMM!! KI YARDA DA NI.
 • A dukkan lokacin da dare ya yi, ki d’aga kanki sama ki kalli sararin samaniya, za ki ga wani tauraro yana saukowa izuwa gare ki, karda ki yi mamakin me ya sa haka ya faru? Ki yarda da ni, hakan zai iya faruwa a zahiri domin kuwa ni ma na yi hakan har ta kai ga na same ki. Hmm! Ki Huta Lafiya.
 • INA SON KASAN
 • CEWA A TARE DA KE HAR ABADA.
 • A lokacin da na samu soyayyarki sai na ji tamkar ni ne na fi kowa sa’a a duniya. A dukkan sanda na rintse idanuwa na sai na hango ni tare da ke muna tafiya a bisa gajimare. Idan na kwanta bacci sai na yi mafarkin mun zama mata da miji. Ina sonki, tare da son kasancewa a tare da ke har abada. Ki Huta Lafiya.

 • A CIKIN IDANUWANKI AKWAI WANI SIRRI.
 • Sama cike take da taurari masu hasken da ke haske duniya a cikin kowanne dare. Amma haske mafi haskaka fuska da yaye duhun zuciya, na gan shi ne a cikin idanuwanki. Ki Kula Min Da Kanki. Ina Son ki.

 • HARSHEN ZUCIYA.
 • Furanni na furta kalmomin yabo a kanki a dukkan lokacin da na shiga lambu mai d’auke da ‘korama gami da korayen ciyayi da bishiyu masu d’auke da tsintsaye. Sukan rera baitukan yabo a gare ki, cikin harshen da zuciya ce kawai ke iya fahimtarsa. Ina Son Ki.

 • BA ZAN IYA RAYUWA IDAN BA TARE DA KE BA.
 • A mafarki da kuma a cikin soyayya babu abun da ba zai iya faruwa ba. Ina son ki sosai hakan ya sa nake ji tamkar ba zan iya rayuwa idan ba tare da ke ba. Ba na fatan rasa ki a rayuwa ta, domin kuwa a dukkan lokacin da na rasa ki, na tabbatar da rayuwa ta za ta shiga garari. Ina Son Ki kuma ba zan ta6a canjawa a kan hakan ba.

 • Na Mata:
 • INA SONKA MASOYI NA!
 • Tsuntsaye na bu’katar fukafukai domin tashi, kifi na bu’katar ruwa domin ya yi rayuwa, ni kuma ina bu’katarka domin na yi rayuwar farin-ciki. Ina son ka masoyi na!

 • MU KASANCE A TARE.
 • Ina son jinka a kusa da ni, ta yadda numfashi na da naka zasu gauraya, ta yadda zan ke juyo sautin bugun zuciyoyinmu na fita a tare. Mu kasance a tare har abada. Ina Son Ka!

 • INA FATAN MAFARKI NA YA ZAMA GASKIYA.
 • A kullum na kwanta bacci, na kan yi mafarkin ka zama uban ‘ya’ya na, ni kuma na zama mata a gare ka. Sai dai na san iya mafarki ba zai wadatar da ni ba a bisa kulawar da nake tinanin samu daga wajenka. A saboda haka nake fatan mafarki na ya zama gaskiya watarana. Ina Son Ka!

 • MASOYI NA.
 • Ina Son Ka, zan kuma ci-gaba da sonka tun daga futowar rana har izuwa fad’uwarta a cikin kowace rana har abada. Ka Huta Lafiya.

 • KA ZAMA RUHI NA.
 • Ina fatan ka fahimci manufa ta? ina fatan ka gane nufi na a kanka? Zan rayu ne cikin sonka har zuwa ranar ‘karshe, saboda kai ba saurayi ne ka
 • sonki yana cikin zuciyata, amma ina kokwanton kada ya zama tsuntsu ya tashi, idan har na ya kasance kin ci gaba da nuna rashin kulawarki a kaina
 • kyakkyawa mai kyan tsari,a duk lokacin da nake kallonki, tamkar kyakkywar fulawa mai furanni ma’abota debe kewa da sanya nishadi a zuciya ki kan zamo min
 • kiyi min agaji, ki tausaya min, ki tallafe ni, ki amince dani a cikin zuciyarki, sonki ya gama shiga jikina.
 • Slm allah sarki babynah dafatan ruwa basu taremin kaiba akace bidar halak da wuya allah baka halalinka kuma ya azzirtaka da halar dinka brk da shan ruwa
 • Babbar yarinya kin sace Zuciya ta, tunaninki Dakuma Jin muryarki sune muradina dafatar zaki wayi gari lafiya Love U!
 • Sorry babynah kasan wllh inasonka banasone ka cutamin amma kayi hkr kaji my blood and heart

Kalaman Soyayya Cikin Hotuna
Kalaman Soyayya Cikin VideosKu kasance damu ako yaushe domin samun irin wadannan tadadan Kalaman Soyayya

0 Response to "Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023"

Post a Comment