Shirin Tallafi na T- MAX ya Fara Biyan Masu cin Gajiyar Shirin
Friday, June 2, 2023
1 Comment
Shirin Tallafi na T- MAX ya Fara Biyan Masu cin Gajiyar Shirin
Shirin T Max an biya alawus din naira dubu biyar 5000 ga mutanan dubu goma Sha biyar da suka karbi horo Shirin T- MAX a jahohi bakwai dake najeriya.
Cikin satin da zamu shiga gwamnati zata Kara biya duba goma 10,000 ga mutanan da suka karbi horo .
Muna taya murna ga mutanan da suka samu wannan kudi.
Marubuci: Ahmed El-rufai Idris
Why you dey pay 5k
ReplyDelete