-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar FRSC ta Fara Tura Sakon Training Invitation ga Masu Kwalin Digiri

Hukumar FRSC ta Fara Tura Sakon Training Invitation ga Masu Kwalin Digiri

Hukumar FRSC ta Fara Tura Sakon Training Invitation ga Masu Kwalin Digiri

Federal Road Safety Corps Nigeria Invitation Training.

Masu kwalen degree zasu ji jihar Edugu daga ranar Talata 6, ga watan June 2023 .

Masu kwalen diploma or Nce zasu ji jihar delta daga ranar talata 6, June 2023

Masu kwalen Ssce zasu ji Nigerian Army training center, kontagora, Niger state daga ranar talata 6, June 2023.

Ina taya murna da mutanan da suka samu nasara .Allah ya sadamu da alkhairai

Marubuci: Ahmed El-rufai IdrisALLAH yasa mudace baki daya

0 Response to "Hukumar FRSC ta Fara Tura Sakon Training Invitation ga Masu Kwalin Digiri"

Post a Comment