Majalisar Dinkin Duniya UNICEF tare da Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) haɗi da Hukumar yi wa Kasa Hidima (NYSC) sun Buɗe Shafin Cike Aikin Rijistar Haihuwar "Birth Registration Adhoc E - Recruitment"
Majalisar Dinkin Duniya UNICEF tare da Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) haɗi da Hukumar yi wa Kasa Hidima (NYSC) sun Buɗe Shafin Cike Aikin Rijistar Haihuwar "Birth Registration Adhoc E - Recruitment"
Idan ba a manta ba, a kwanakin baya, mun bayyana cewa NPC, NYSC, da UNICEF za su dauki nauyin yin rijistar haihuwa.
Kungiyar kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) tare da hukumar kula da yawan al’umma ta kasa NPC hadi da tallafin hukumar yiwa kasa hidima NYSC sun fitarda tsarin yiwa yara miliyan 12.7 rajista a shekarar 2023, ciki har da bayar da takardar shaidar haihuwa da ke dauke da suna da shaidar dan kasa ga kowane yaro da ke kasa da shekaru biyar 5, a cikin Jihohi 21 da suka hada da kananan hukumomi 456 da gundumomi 4,978 a fadin kasar.
Dangane da abubuwan da ke sama, muna farin cikin sanar da ku cewa NPC ta fara tsarin ɗaukar ma'aikatan Adhoc don rajistar haihuwa ta dijital. Masu sha'awar za su iya nema a matsayin Memba na NYSC ko Adhoc.
Yadda Zuku Cike
Latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa domin cikewa
0 Response to "Majalisar Dinkin Duniya UNICEF tare da Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) haɗi da Hukumar yi wa Kasa Hidima (NYSC) sun Buɗe Shafin Cike Aikin Rijistar Haihuwar "Birth Registration Adhoc E - Recruitment""
Post a Comment