-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Bankin Nirsal Microfinance Bank Ya Buɗe Sabon Shafin Rance Kuɗi Mai Taken "On-Adjusted Sheet Loaning (OBSL)"

Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin namu mai albarka www.haskenews.com.ng . Kamar yadda mukayi maku alkawarin kawo maku sabin tallafin rance musamman na kuɗi da zarar an bude, ku biyomu domin samun cikakkan bayani anan

Bankinnan na Nirsal Microfinance Bank wanda yayi fice wajan bawa masu kananan sana'o'i rance ya sake bude shafin bayar da rance mai taken "On-Adjusted Sheet Loaning (OBSL)" ga masu kananan sana'o'i da matsakaita, Manoma  dasauransu.

Kashe-Kashen Tsarin Sabon Rance

1. NMFB Salary Advance (SALAD)

2. NMFB Petty Cash Now Now

3. NMFB SME Loan

4. NMFB Agriculture Finance Facility (AFF)

5. Consumer Assets Finance Facility (CAFF)

Yadda Zaku Cike

Latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa

https://obl.nmfb.com.ng/

0 Response to "Bankin Nirsal Microfinance Bank Ya Buɗe Sabon Shafin Rance Kuɗi Mai Taken "On-Adjusted Sheet Loaning (OBSL)""

Post a Comment