Aikin Enumerator a Borno, Adamawa, Yobe, Benue da Abuja
Friday, March 10, 2023
1 Comment
Aikin Enumerator a Borno, Adamawa, Yobe, Benue da Abuja
Ga Dama a NGO:
JDF suna buƙatar Waƴanda suke sha'awan aikin Enumerators a Borno, Adamawa, Yobe, Benue da Abuja. Contract ne aikin wata 12.
Masu buƙata sutura CV din su zuwa wannan Email ɗin: Apply4jdfjobs@gmail.com
Allah yabada sa a
Mind is not going why?
ReplyDelete